A mamadin jagororin #S4S wato Alhaji Salisu Indabawa da Alh. Haruna Muhammad Gama (Garkuwar Sardauna) da kuma shugabanninta na jiha dana kananan hukumomi karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada. Muke amfani da wannan dama domin mika sakon bangajiya ga masoya da jama’ar Kano ta tsakiya da kuma yan jam’iyyarmu ta APC mai albarka bisa fitar dangoContinue reading “SAKON TAYA MURNA DA KUMA BANGAJIYA.”
Daily Archives: February 25, 2019
Da Dumi-Duminsu
Mallam Ibrahim Shekarau ya lashe zaben Sanatan Kano ta Tsakiya da kuri’u masu rinjaye sosai Mallam Ibrahim Shekarau ya sami kuri’u 506,271 a jam’iyyar APC. Shi kuma abokin karawarsa Aliyu Sani Madaki ya sami kuri’u 276,768.
FADUWAR BAKAR SHAFA!
Bayan kammala zaben 2015 Abdullahi Rogo ya Jagoranci wata kangararriyar tawaga dasuka kangarewa Amintacciyar tafiyar Fadar Mundubawa. Daga cikin dalilin su na waccen Kangarar shine wai Jagorancin Mundubawa yanada sako -sako a harkar samun Nasarar zabe, Tauhidin su yanuna musu sai an hadu da Kwankwaso za’a iya cin zabe, Kwankwaso ne Jagoran da zai rufeContinue reading “FADUWAR BAKAR SHAFA!”
Muna Taya Murna
Sen. Ibrahim Shekarau MEDIA Yanzu haka muna SAS muna jiran sauran Kananan Hukumimi Hudu (4) Dala, Gwale, Kumbotso da Nassarawa kafin bayyana zaben Sanatan Kano me jiran rantsuwa a hukumance. Ko shakka babu Al’ummar Jihar Kano munyi zabi nagari, mun zabi cancanta, mun zabi dattako, mun zabi alkhairi, mun zabi mutunci, mun zabi girmamawa, munContinue reading “Muna Taya Murna”

You must be logged in to post a comment.