Zirga-Zirgar Jiragen Sama

#S4S2019 Domin saukaka zirga-zirga a filayen sauka da tashi na jiragen sama musamman wajen tura kayayyakin zabe zuwa ga Jahohin Kasar Najeriya a zaben da za’a gudanar, hukumar zirga-zirga ta jiragen sama wato NAMA ta sha alwashin barin sararin samaniya a bude kafin zabe da lokacin zaben da kuma bayan kammala zaben inji Babban ManajanContinue reading “Zirga-Zirgar Jiragen Sama”

ILLOLIN DA KWANKWASO YAYIWA KANAWA

1. Durkusar da Walwalar ‘Yan fansho Kwankwaso yagaji asusun ‘Yan Fansho makare da biliyoyin nairori, kafin zuwan sa dazarar Ma’aikaci yayi Murabus cikin kankanin lokaci yake samun Hakkinsa, amma lokaci daya ya kwashe kudaden yamaida su kudin Kwankwasiyya, eh mana! Ai kauyen Kwankwasiyya yagina dasu, yakuma rabawa wasu Kwankwasawan kyauta, yau ma’aikaci in yayi retireContinue reading “ILLOLIN DA KWANKWASO YAYIWA KANAWA”

Katobarar ‘Yan Siyasa

Allah da kansa a cikin littafinsa mai tsarki yace Yaku Wanda kukayi Imani Kuji tsoron Allah Yaku Wanda kukai Imani kukiyaye kanku da iyalanku daga wuta Yaku Wanda kukai Imani kutuba daga laifikanku tuba Na har abada Sannan Annabi Muhammad (S.A.W) Yaqara cewa akwai wata tsoka ajikin mutum inta gyaru gangar jiki yagyaru intabaci toContinue reading “Katobarar ‘Yan Siyasa”

YAUDARAR KWANKWASIYYA

Idan Mutanen Kano basu manta ba a kakar zaben 2011 lokacin dawo-dawon Kwankwasiyya sun rabawa Matan jihar Kano Fama-famai tare dayi musu alkawarin bayan zabe zasu basu jarin dubu Hamsin-Hamsin. Bayan an kammala zabe sunyi Nasara mata suka ji shiru ba’a waiwaye su kan batun Jarin ba, hakan yasa suka aika tambaya a gidajen rediyoContinue reading “YAUDARAR KWANKWASIYYA”

Hukumar Zabe A Najeriya Ta Nemi Afuwa

#S4S2019 Hukumar zabe a Najeriya ta nemi afuwar yan Kasar sakamakon dage zabe da tayi ‘yan awoyi kadan kafin a gudanar da zaben ranar Asabar 16/2/2019 Dagewar ta jawo kace-nace a tsakankanin Jam’iyyar dake kan mulki ta APC da kuma Jam’iyyar adawa ta PDP a hannu guda kuma ta jawo asarar dukiya mai dinbin yawaContinue reading “Hukumar Zabe A Najeriya Ta Nemi Afuwa”

Daga Ofishin Yakin Neman Zaben Shugaba Buhari

#S4S2019 Ofishin yaki neman zaben shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi allawadai da matakin hukumar zaben kasar, INEC, na dage manyan zabuka. Hukumar zaben ta ce ta dage zaben shugaban kasa daga ranar 16 ga watan Fabrairu zuwa 23 ga watan na Fabrairu. Kazalika za a gudanar da zaben gwamnoni ranar tara ga watan MarisContinue reading “Daga Ofishin Yakin Neman Zaben Shugaba Buhari”

Hukumar Zabe A Najereriya Ta Dage Zaben Shugaban Kasa Da Majalisar Dattijai Da Ta Tarayya

#S4S2019 Bayan zaman da hukumar zaben tayi a daren Jumma’a 15/2/2019 ta dauki kudirin dage zaben da ta shirya gudanarwa na Shugaban Kasa, Majalisar Dattawa da Majalisar Wakilai ta Kasa a ranar Asabar 16/2/2019 zuwa ranar Asabar 23/2/2019. Haka kuma za’a gudanar da zaben Gwamnoni da Majalisar jahohi ranar Asabar 9/3/2019 Wannan ya faru sakamakonContinue reading “Hukumar Zabe A Najereriya Ta Dage Zaben Shugaban Kasa Da Majalisar Dattijai Da Ta Tarayya”

Mu Zabi Mallam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano

Ina rokon ku dan girman Allah dan kadaitar zatin sa idan Allah ya kaimu gobe ku fito ku dangwalawa maigirma sardaunan kano kuri’a Duk wanda muka bata masa a baya ko a rashin sani ko da sanin mu yayi hakuri ya duba matsayin kano central ya zaba mata mutum managarci kamili Ina neman alfarmar dukkanContinue reading “Mu Zabi Mallam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano”

Buhari, Ganduje Sardauna

#S4S2019 H.E Mallam Ibrahim Shekarau CON (Sardaunan Kano) ya tabbatarwa duniya cewa, “a iya sanina bani da wani sabani da Shugaba Buhari. Illa dai kawai akwai wasu mabiya wadanda suke kirkirar sabani a tsakanin mu domin samun biyan bukatar kansu. Kuma Insha Allah zamuyi aiki tare da Shugaba Buhari yayin da muka haye kujerun mulki.”Continue reading “Buhari, Ganduje Sardauna”

Kada Ku Jefa Jahar Kano Cikin Fitintinu – Sarki Muhammadu Sunusi II

#S4S2019 Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II ya yi gargadi ga jagororin siyasar Jahar Kano da ma yaransu da kada su kuskura su jefa Jahar cikin fitintinu da rudanin siyasa kawai saboda neman bukatunsu na siyasa Sarkin yace ya zama dole ya yi wannan kira ga jagoroin siyasa, duba da yadda suke tunzura matasaContinue reading “Kada Ku Jefa Jahar Kano Cikin Fitintinu – Sarki Muhammadu Sunusi II”

Idan Kunne Ya Ji…

#S4S2019 Al’ummar Kano da ma na sauran Jihohin Najeriya kuyi nazari da duba na tsanaki akan wadanda zaku basu amanar kanku da dukiyoyinku da mutuncinku da addininku. Wadannan sune masu girmamaku su girmama malamanku da dattijanku da shugabanninku. raba kanku da masu kokarin cin zarafinku da dukiyoyinku da mutuncinku da addininku. Ta haka ne kawaiContinue reading “Idan Kunne Ya Ji…”

WAJIBI DUK MAI KISHIN ADDININ SHI YA KAURACEWA RABI’U KWANKWASO HAR SAI YA BAYYANA TUBA

Daga Mallam Anas Assalafiy Fagge WAJIBI DUK MAI KISHIN ADDININ SHI YA KAURACEWA RABI’U KWANKWASO HAR SAI YA BAYYANA TUBA Ga duk mai bibiyar maganganun Rabi’u kwankwaso ya san cewa duk lokacin da ya samu gabar da zai iya amfani da ita wajen sukan wata alama ta addini Ko masu addini to Sai yayi hakanContinue reading “WAJIBI DUK MAI KISHIN ADDININ SHI YA KAURACEWA RABI’U KWANKWASO HAR SAI YA BAYYANA TUBA”

Fagge, Nassarawa, Tarauni

Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR da tawagar sa sun halarci gagarumin taron yakin neman zaben jamiyar APC na kananan hukomomin Tarauni, Fagge da Nasarawa wanda akayi a Kaura Goje dake karamar hukumar Nasarawa. hukumar ta Nasarawa itace mafi yawan kuri”u a duk Nigeria da kimanin kuri’a dubu dari hudu da uku, 403,000.Continue reading “Fagge, Nassarawa, Tarauni”

LALACEWAR ZAMANI CE TASA IRE-IREN KA SUKE MULKAR MU

A cikin abin takaicin dana saurara a jawabin tsagerancin da Sanata Kwankwaso yayiwa Mallaman Addini naji ya gargade su cewa su tsame bakin su daga shiga harkar Siyasa, sukyale su sune ‘Yan Siyasa suyi abarsu, in bahaka ba shima yanada Mumbarin sa zai ringa amfani dashi yaci zarafin su. Akan haka nake so inja hankalinContinue reading “LALACEWAR ZAMANI CE TASA IRE-IREN KA SUKE MULKAR MU”

Hadurran Da Ke Addabarmu

#S4S2019 “Sanin kowa ne cewa, akwai neman gyara wajen yadda muke sarrafa ababan hawa, wadanda suka hada da motoci da babura da kekuna harma da tafiya a kasa akan titinanmu. Haka kuma mun tashi mun tarar da al’adar tallace-tallace a Kasar Hausa. Kuma abin takaici shine ‘yanmata ne yawanci su ke fadawa cikin wannan musiba.Continue reading “Hadurran Da Ke Addabarmu”

Dogaro Ga Allah, Jari

#S4S2019 “Ina so a ko da yaushe jama’a su rika tunawa cewa, kamar yadda Shari’ar Musulunci ta shimfida, manufarmu ita ce, ta inganta rayuwar ‘yan Adam domin su sami ‘yanci da dogaro da kai, maimakon tumasanci da yawon raraka da abubuwan da addinin Musulunci yayi hani dasu. Wannan yunkuri yana daya daga cikin ayyukan daContinue reading “Dogaro Ga Allah, Jari”

Kawai Dai Ina Tambaya

#S4S2019 Ance Atiku Abubakar zai shigo Kano ranar Lahadi 10/02/2019 domin kaddamar da yakin neman zabe a karkashin Jam’iyyar sa ta PDP. Babban abin tambaya anan shine, idan tawagarsa ta zo Kano ina so na san waye zai tarbeshi? Ma’ana, kungiyar PDP ta su Amb, Aminu Wali ce me masaukinsa ko kuwa kungiyar Kwankwasiyya ceContinue reading “Kawai Dai Ina Tambaya”

Ginshikin Cigaba Yana Tare Da Zaman Lafiya

#S4S2019 “Ina so in jawo hankalinmu cewa, kokarin neman zaman lafiya da kyautatuwar al’ummah ba zai yi tasiri ba idan gwamnati da masu hannu da shuni suka yi biris da irin halin kaka-ni-ka-yi da jama’a suke ciki, rashin aikin yi, masamman a tsakankanin matasa, ba irin musibar da ba zai jawo ba. Mun sani cewa,Continue reading “Ginshikin Cigaba Yana Tare Da Zaman Lafiya”

SANARWA TA MUSAMMAN

Mai girma Mal Ibrahim Shekarau yana farin cikin gayyatar dukkan Yan Social Media na Jam’iyyar APC musamman Kananan Hukumomi 15 na Mazabar Sanatan Kano ta Tsakiya wanda suka Kano Municipal Gwale Fagge Nasarawa Tarauni Kumbotso Ungogo Minjibir Madobi Kura Garun Malam Dawakin Kudu Warawa da Gezawa da kuma Dala ganawa ta musamman gobe Asabar daContinue reading “SANARWA TA MUSAMMAN”

Tsamar Nama – Ibrahim Z Bello Kura

OPERATION TSAMAR NAMA A MAZABAR ALI MADAKIN GINI. Sakamakon hawan Arfan siyasa da jam’iyar APC ta yi jiya a Karamar Hukumar Dala, Mai Girma Gwamna Dr Abdullah Umar Ganduje OFR ya karbi Mallam Karibu Ibrahim shugaban Mazabar Yalwa dake karamar hukumar Dala wadda take mazabar dan taka karar Sanatan jam’iyar PDP na Kano ta tsakiyaContinue reading “Tsamar Nama – Ibrahim Z Bello Kura”

Najeriyarmu A Yau – Daga Yaquba Ibrahim Hayin Nomau

WALLAHI ba kasar chena bache ALLAH kuwa ba amerika bache karfa kuyi zaton jamani ne ko engiland wlh ba indiya bane , , n an dai da kuke gani najeriya che ayau karkashin jagoranchin farin dattijo BABA BUHARI chigaba irinsa nafarko da kasarmu ta samu da sannu alkhairin baba zai game duk najeriya mudai tayashiContinue reading “Najeriyarmu A Yau – Daga Yaquba Ibrahim Hayin Nomau”

Design a site like this with WordPress.com
Get started