Nafi Shekara Biyu Zuwa Uku Ina Wannan Nazarin da Bibiyar Comments a Social Media. ‘Yan kudancin Nigeria, Musulmin su da kiristocin su, ‘yan APC da ‘yan PDP, basu zagi da cin mutuncin Professor Yemi Osinbajo Koda ko sun saba masa a ra’ayi. Kiristocin Nigeria tare da banbancin darikun su basa zagi da cin mutuncin MathewContinue reading “Gyara Kayan ka”
Monthly Archives: February 2019
Mallam Kamaye – daga Usman Solo
Zuwa ga Yan uwana masoya Maigirma Malam Ibrahim Shekarau!!! Naga wasunmu suna damuwa wai don yan Kwankwasiyya sunawa Sardauna laqabi da suna KAMAYE (Jarumin Dadin Kowa)… Ni a fahintata wannan ba abin damuwa bane illa alfahari. Iya sanina Mal. Kamaye mutum ne mai Gaskiya da Rikon Amana, Mai Hakuri da inda ya tsinci kansa, MaiContinue reading “Mallam Kamaye – daga Usman Solo”
FAHIMTA TA CE inji Umar Faruq Muhammad
FAHIMTATA CEĀ Jihadi ne Maigirma ga Kanawa suyi yunkurin kawar da Kungiyar Kwankwasiyya cikin siyasar Kano. Dalilai na Kungiyar tayi kaurin suna wajen koyawa yara rashin kunya da kausasa harshe ga Shugabanni. In kana sauraren shirin siyasar Rediyo zakaji mafi yawan Kalmomin rashin ladabi suna fita ne daga bakin Kwankwasiyya ShugabansuContinue reading “FAHIMTA TA CE inji Umar Faruq Muhammad”
ZAMAN LAFIYA YAFI ZAMA ‘DAN SARKI
“Rashin zaman lafiya baya cikin tsari na dimokaradiyya, haka kuma baya cikin tsarin addinin Allah. Addinin Musulunci ya yi tir da duk wani tsarin da ya amince da kisan kai da kwace da kuma kone-konen dukiyoyin bayin Allah. ‘Yan siyasa da shugabannin addini da sarakan gargajiya da ‘yan kasuwa da mata da matasa da ‘yanContinue reading “ZAMAN LAFIYA YAFI ZAMA ‘DAN SARKI”
BANBANCIN SHEKARAU DA SAURAN daga Bello Muhammad Sharada
Shekarau yana cikin mutum 30 da hukumar zabe INEC ta kasa ta sahalewa ya tsaya takarar sanata a Kano ta tsakiya. Yana takara ne a jam’iyyar APC mai alamar tsintsiya. Mallam Ibrahim Shekarau yana da bambanci da sauran masu takara, a fuskoki guda bakwai. Shekarau malamin makaranta ne. A tarihin siyasar Najeriya, masu kwarewa aContinue reading “BANBANCIN SHEKARAU DA SAURAN daga Bello Muhammad Sharada”
Mayaudaran ‘yan siyasa sun fara shigowa cikin al’ummah da sunan taimako a garesu
Al’ummah da ‘yan siyasar Jihar Kano sun dade da wayewa masamman a fagen al’amuran yau da kullun dake faruwa a farfajiyar Najeriya dama Duniya bakidaya, idan mukayi duba na tsanaki zamu gane haka ta yadda jama’a suka waye wajen sauraron labaran duniya a radio da karanta jaridu, mujallu da kuma kallon tashoshin talabijin. Kasar NajeriyaContinue reading “Mayaudaran ‘yan siyasa sun fara shigowa cikin al’ummah da sunan taimako a garesu”
KUJERAR SANATAN KANO TA TSAKIYA daga Aminu Ibrahim Dabo
Kujerar sanatan kano ta tsakiya, kujera ce mai matukar muhimmanci a majalisar dattawan najeriya kuma duk wanda zai je kan wannan kujera ana buqatar mutum mai daraja da dattako da cikakken hankali da ilimi mai zurfi wanda idan yayi magana zai dauki hankalin al,ummar kasa bakidaya. domin majalisa ba waje ne na hargowa da hayaniyaContinue reading “KUJERAR SANATAN KANO TA TSAKIYA daga Aminu Ibrahim Dabo”
An Aje Kwarya A Gurbinta Daga Muzammil Mandawari
Sanya sunan Alh Aminu Dantata a Gadar sama ta Murtala Muhammad way da sunan marigayi Alh Tijjani Hashim Galadiman Kano a underpass ta Kofar ruwa abune daya dace kuma yayi daidai duba da irin gudunmawarsu ga alummar jahar Kano da Jihar baki daya an ajiye kwarya a gurbinta Tabbas dole na yabawa Gwamnan Kano GandujeContinue reading “An Aje Kwarya A Gurbinta Daga Muzammil Mandawari”
Labarai Cikin Hotuna Daga Shamsu Maishadda
Waddannan kadan daga cikin kananan hukumomin da muke halarta. Inshaa Allahu APC zamu ci zabe 019 .mu bama alfahari kuma ko bamu taru a inec sakamako zai fito mun lashe zabe a fadin jihar kano da kasa baki daya.
Manufarmu
#S4S2019 Kowa ya sani cewa gini baya zama mai nagarta saboda kyakkyawar filasta ko kyale-kyalen da aka yi masa daga waje; yana zama mai nagarta ne kawai ta hanyar harsashi mai karfi da aka assasa masa. Haka ma al’ummah ba za ta zama mai karfi, mai kwarjini, mai arziki kuma abar sha’awa ba, sai tanaContinue reading “Manufarmu”
Mikiya Hangen Nesa
THE MISSION kamar kullun jiya a rally na Kumbotso Wanda shugabanta na jahar kano ya jagoran ta Alh. Dahiru G. Shekarau. Allah kaba Shekarau Senator, Abdullahi Umar Ganduje da Buhari Su maimaita Amin. #S4S2019
Kai Tsaye Daga Gidan Gwamnatin Jihar Kano
Mai Girma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR yayi Kurunkus, Inda da yammacin nan ya jagoran ci Tawagarsa da tahada da Mataimakin Gwamna Dr Nasir Yusuf Gawuna, Tsohon Gwamna Sardaunan Kano Malam Ibrahim Shekarau,Shugaban jamāiyar APC Abdullahi Abbas Sanusi,babban Daraktan yakin Neman zaben Gwamna Alhaji Nasiru Aliko koki. Zuwa Gidan Tsohon Mataimakin Gwamna Farfesa. HafizContinue reading “Kai Tsaye Daga Gidan Gwamnatin Jihar Kano”
Kumbotso ta dinke
#S4S2019 03/02/2019 DUBBAN ‘YAN KUNGIYAR KWANKWASIYYA NE SUKA JEFAR DA JAJAYEN TAGIYOYINSU DOMIN KOMAWA JAM’IYYAR APC A KUMBOTSO Bayan da Maigirma Gwamnan Kano Dr Umar Abdullahi Ganduje da Maigirma Mallam Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) da sauran ‘yan tawagarsu sun kai ziyarar neman zabe a karamar hukumar Kumbotso. Wasu dubban ‘yan Jam’iyyar PDP Kwankwasiyya sun dangwararContinue reading “Kumbotso ta dinke”
Haroun Shekaran Gama
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN. Yanzun nan nake samun labarin cewar ‘yankwankwasiyya suna zarewa mutane karfe suna kwace musu wayoyi da kudade a rallyn da suke yi yanzu haka a karamar hukumar Dala. Muna rokon Allah ya kare dukkan aluma daga wannan halayya tasu. Ya Allag ka hanasu dawowa mulkin jihar Kano don kada suContinue reading “Haroun Shekaran Gama”
A Daidaita Sahu
#S4S2019 Idan har ya zuwa yau akwai wadanda ba su fahimci manufarmu ta A Daidaita Sahu ba, to a taikaice manufar ita ce Gwamnati ta jagoranci jama’a domin bude sabon babin alkhairi a cikin rayuwar al’ummah bakin daya. Tunaninmu shine, cikin amincewar Allah (SWT) da kuma goyon bayan jama’armu bakin daya, mu gina al’ummah taContinue reading “A Daidaita Sahu”
Nura Sani Jibrin Gwagwarwa
INNAH LILLAHI WAINNAH ILLAIHIR RAJUUN! NACIKA DA MAMAKI AKAN ABINDA MALAM IBRAHIM SHEKARAU YAYI. Cikin wani yanayi naban mamaki tareda alhini Wanda masu iya karatun turanci da rubuntun turanci kan Kira (surprised) ko (marvellous) Haduwarmu keda wuya yayin isarda sakon da megidana ya turani jahar jigawa dutse, a tashar mota a yau, Sainaji ance salamContinue reading “Nura Sani Jibrin Gwagwarwa”
Sannu Da Zuwa Kumbotso
GENERAL COORDINATOR TEAM CAMPAING KUMBOTSO NA MAIGIRMA SARDAUNA, HON FATIHU UBA SA’AD Yana kiraga Daukacin Al ummar kumbotso masoya maigirma SARDAUNA da maigirma GWAMNAN jahar kano, Kuma yana maraba da Zuwan masu Girma H,E DR, MAL IBRAHIM SHEKARAU SANATAN KANO TA TSAKIYA 2019, TARE DA MAIGIRMA GWAMNA KANO 4+4 DR, ABDULLAHI UMAR GANDUJE 4+4=8 ZuwaContinue reading “Sannu Da Zuwa Kumbotso”
Labarai da dumi-duminsu
Jam’iyyar PDP tayi kira ga hukumar zabe da ta haramtawa shugaba Buhari shiga takarar zabe ranar 16/02/2019. Wannan ya biyo bayan gangamin taron yakin neman zabe da shugaba Buhari ya gudanar a Kano ranar Alhamis 31/01/2019 wanda ya dauki hankali yan adawa, inda Jam’iyyar PDP ke zargin kasar Niger da shigowa domin kawo mutanen suContinue reading “Labarai da dumi-duminsu”
Canjin Sheka
Jam’iyyar APC a Jihar Gombe tayi babban kamu inda ta cafko Daraktan yakin neman zabe na Jam’iyyar PDP Alhaji Bala Bello Tinka Wannan magana ta fito daga bakin fadar shugaba Buhari inda ya gana dashi a jiya Alhamis a fadar gwamnatinsa
APC SOCIAL MEDIA TEAM KANO STATE
Gyara kayanka dan,uwa Akwai rayuwa bayan zabe. Kar ka bari harkar siyasa ta hada ka rigima da wani. Kayi siyasa mai tsafta cikin mutunci da girmama juna. Ka girmama ra’ayin wanin ka shima ya girmama naka. Ta’addanci da bangar siyasa bata dace da duk mutum mai hankali ba, kar ka bari wani dan siyasa yayiContinue reading “APC SOCIAL MEDIA TEAM KANO STATE”
Nasir Harun Alfalaky Alkanawy
KO KUN SAN??? Ko kun san kafin zuwan Malam Ibrahim Shekarau Gwamnan jihar Kano, babu wani abu da ake kira CONSTITUENCY PROJECT? Sardaunan Kano shine ya fara kirkiro constituency projects don kyautata alakar Majalisa da bangaren Zartarwa. Obasanjo shine ya fara kwaikwaya, yanzu kuma kowace jiha tana yin hakan. Mai wannan basirar yana bukatar kuri’armuContinue reading “Nasir Harun Alfalaky Alkanawy”
Ibrahim Z Bello Kura
SHUGABA BUHARI ZAI KAFA TARIHI Hukumar kula da albarkatun man fetur na ‘kasa (NNPC) ta fitar da sanarwan cewa gobe asabar 2-2-2019 shugaba Muhammadu Buhari zai kaddamar da sabbin rijiyoyin men fetur da aka samu nasaran tonawa a yankin kogin Kolmani dake karamar hukumar Alkaleri jihar Bauchi Wannan shine karon farko a tarihin duniya daContinue reading “Ibrahim Z Bello Kura”
Ismail Muhammad
ZUWAN SHUGABA BUHARI KANO,YA JEFI TSUNTSU UKU DA DUTSE DAYA: Ziyarar yakin neman zabe da kaddamar da ayyukan raya kasa da Mai girma Gwamnan Kano,Dr Abdullah Umar Ganduje ya gabatarwa Kanawa.Ziyara ce da ta dauki hankali da sa ido har ma da kunnuwa na masu bibiyar harkokin siyasar Kano,da ma ta shi kansa Shugaba MuhammaduContinue reading “Ismail Muhammad”
Bangajiya
#S4S2019 Sakon bangajiya ga dubban daruruwan masoya, magoya baya da masu fatan alkhairi ga H.E Mallam Ibrahim Shekarau CON (Sardaunan Kano) wadanda suka sadaukar da ayyukansu, kasuwancinsu da dukkanin hidindimunsu suka fito tun da sanyin safiya domin yi masa rakiya wajen taren Shugaban Kasa Buhari a ziyarar yakin neman zabe daya kawo Kano ranar AlhamisContinue reading “Bangajiya”
Abba A Abdullahi
Wannan daga hannun nafi tinanin editing ne! Dan yan kwankwasiyya sunyi rantsuwa baba ba zai daga hannun sa ba. Rantsuwa uku da yan kwankwasiyya sukayi akan ganduje da buhari kuma yau Buhari duk ya karya su 1- buhari ba zaizo 2- in yanzo kano bazai shiga gidan gwamnati ba 3- in yazo kano ba zaiContinue reading “Abba A Abdullahi”
Naseero Zango
NIFA KAI KADAI NAKE GANEWA SAI KUMA WANDA YAKE TARE DAKAI, DAN HAKA KOKAI WAYE IDAN BAKA TARE DA SARDAUNA NIMA BANA TARE DAKAI #S4S 2019 INSHA ALLAH.
Bada Tuta Ga ‘Yan Takara
Shugaban Jam’iyya Ya Mika Tuta Ga ‘Yan Takara Kamar yadda wani gidan radio a Jihar Kano ya bada rahoto cewa, an mikawa ‘yan takarkarun APC tuta a filin wasa na Sani Abacha, amma ba shugaba Buhari ne ya mika tutar a garesu ba. Wannan gidan radio ya kara da cewa, Buhari bai ce SAK baContinue reading “Bada Tuta Ga ‘Yan Takara”

You must be logged in to post a comment.