KOTUN ZABE TA DAGE ZAMANTA A KANO

Kotun sauraron kararrakin zabe dake zamanta a Kano ta daga shari’ar dake gabanta bisa jayayyar wanda yalashe zaben Gwamna a Kano zuwa Asabar 13 ga watan Yuli na wannan shekarar. Alkalin Kotun Mai shari’ah Halima Shamaki itace ta dage zaman zuwa wannan rana ta Asabar bayan da ta kammala sauraron lauyoyin bangaren da ake kara.Continue reading “KOTUN ZABE TA DAGE ZAMANTA A KANO”

Sasantawa tsakanin masu neman kujerar shugaban masu rinjaye na Majalisar Tarayya ta 9

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR kenan bayan kammala sasantawa da aka yi tsakanin masu neman kujerar Shugaban masu rinjaye na Majalisar Tarayya ta 9 Hon Aminu Suleiman Goro da Hon Alhassan Ado Doguwa aka tabbatar da Hon Alhassan a matsayin wanda zaa sanar a zaman Majalisar na yau Alhamis inshaContinue reading “Sasantawa tsakanin masu neman kujerar shugaban masu rinjaye na Majalisar Tarayya ta 9”

NA SHIGA OFIS – Sanata Ibrahim Shekarau

Tare da matukar godiya ga Allah. ALHAMDULILLAH An rantsar dani a matsayin dan majalisar dattijai da zai wakilci Kano Central. A ranar Laraba 3 ga Yuli 2019, na samu zarafin shiga ofis da aka tanadar min don gudanar da wannan aikin wakilci cikin nasara da walwala. Mun gode wa Allah da ya kawo mu wannanContinue reading “NA SHIGA OFIS – Sanata Ibrahim Shekarau”

Design a site like this with WordPress.com
Get started