Babu Maganar Kara Kudin Man-Fetur – NNPC

Hukumar samar da man-fetur a Najeriya NNPC ta bukaci al’umma suyi watsi da wata jita-jitar dake zagayawa cewa zata kara kudin mai. Wannan ba gaskiya bane, kudin mai yananan kamar yadda akasani N145, kamar yadda hukumar tace, shugaban hukumar ta NNPC Mele Kyari, ya fadawa shugaban majalisar dattijai Ahmad Lawan cewa, ana sayar da maiContinue reading “Babu Maganar Kara Kudin Man-Fetur – NNPC”

Inyamuri (IGBO) A Siyasar Najeriya

Matukar inyamuri yana bukatar sake karbuwa a siyasar Najeriya to lallai sai ya gina gada ta daidaitawa da ‘yan Arewa da Yarabawa, ba wai ya gina shinge tsakaninsu ba inji Churchill Okonkwo. Yin murna da dariya ga ‘yan Arewa maso Yamma yayin da ibtila’in kashe-kashen dake faruwa a can da kuma kiran Yarabawa da sunayeContinue reading “Inyamuri (IGBO) A Siyasar Najeriya”

Design a site like this with WordPress.com
Get started