Yanzu Sanata Ibrahim Shekarau ya shigo fadar Mundubawa inda ya dawo daga Abuja bayan halartar zaman majalisar da yayi na wannan mako. Sardauna dan kwarai, daga aiki a Abuja sai gida Kano domin cigaba da sadar da zumunci da sauran al’umma na daure-dauran aure ta’aziyya da janaza da kuma ganawa da ‘yan siyasa manya daContinue reading “Sanata Ibrahim Shekara CON Ya Dawo”
Daily Archives: July 12, 2019
Kotun Daukaka Kara Tayi Watsi Da Tuhumar Da Akewa Shugaba Buhari
Wata kotun daukaka kara tayi watsi da karar da akakai shugaba Buhari na rashin takardar sakamakon halartar makaranta. #SenIbrahimShekarauMedia
Mune Da Alhakin Tarbiyyar Yaranmu
Matasa sun zarme wajen son kudi da holewa da mallakar manyan wayoyi ta gurbatacciyar hanya, inda suka shiga kwace ta hanyar barazana da muggan makamai a tsakar rana akan titinan Jihohinmu, idan suka tare mutum domin su kwace masa waya kuma yayi inda-inda yanzu sai su buga masa karfe mai kaifi, su kwace wayar, komaContinue reading “Mune Da Alhakin Tarbiyyar Yaranmu”

You must be logged in to post a comment.