A madadin jagorori da kuma shugabannin #S4S ta jiha karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada da kuma sauran shugabannin kananan hukumomi muke amfani da wannan dama domin taya Alh. Ghali Sadiq bisa nadashi sabon MD na gidan rediyon Kano da mai girma Gwamna yayi. Allah ubangiji (S.W.T) yayi masa jagora yayi riko da hannyensa. Allah ubangijiContinue reading “SAKON TAYA MURNA ZUWA GA ALH. GHALI SADIQ DAGA #S4S”
Daily Archives: July 16, 2019
Ganduje ya sake nada wasu mukamai
Ga sunayensu kamar haka: 1 – Abdalla Pakistan – Shugaban Hukumar Alhazai ta jihar Kano 2 – Aliyu Musa Aliyu – Darekta Janar na Hukunar Hisba 3 – Halima Rabi’u Abdullahi – Babban Sakatariya na Hukumar Ilimi na Bai ɗaya. 4 – Gali Sadiq – Shugaban gidan Radiyon Jihar Kano. 5 – Ibrahim Bichi –Continue reading “Ganduje ya sake nada wasu mukamai”
Hon Ghali Sadeeq MD Radio Kano
Muna mika sakon taya murna ga Hon Ghali Sadeeq, akan dana shi MD Radio Kano da maigirma Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi, Allah ya taya riko. Sako daga S4S #SenIbrahimShekarauMedia
Samun Wakilci Na Gari
A Yau Sardaunan Kano, Senator Dr Ibrahim Shekarau Ya Nuna Goyon Baya Akan Ci Gaban ilimi Da Amfani Da Na’ura Mai kwakwalwa a Makarantun Primary Har Secondary. Muna Godiya Ga Kulawarka A Kan Ci Gaban Ilimi. Sako Daga S4S

You must be logged in to post a comment.