Da yammacin yau Laraba 17/7/2019 shugaba Buhari yana ganawa da shugaban Majalisar dattawa da takwaransa na wakilai Lawan da Gbajabiamila cikin sirri Muna fatan ganawar tazamo alkhairi garemu da kasa baki daya. #SenIbrahimShekarauMedia
Daily Archives: July 17, 2019
Majalisar Dattawa Ta Fara Tantance Babban Mai Shari’a na Kasa
Yanzu haka majalisar dattawan Najeriya tana gudanar da tantance babban mai shari’a na kasa a zauran majalisar. A satin daya gabata ne Shugaban Kasa Buhari ya mika da sunan mai shari’a Tanko Muhammad zuwa ga majalisar domin tantanceshi duba da yadda majalisar alkalai ta Najeriya ta amince da ingancinsa, wannan yafaru ne bayan bashi rikonContinue reading “Majalisar Dattawa Ta Fara Tantance Babban Mai Shari’a na Kasa”
GAYYATA ZUWA RAKIYAR SHIGA OFIS DA KAMA AIKI
Amadadin duk yan Uwa da abokan Arziki ana gayyatar Masoya zuwa rakiyar Mai girma sabon MD na Radio Kano Am/Fm Alh Ghali Sadeeq zuwa karbar aiki bisa wannan nadi da Mai Girma Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi masa muna gayyatar dukkan Masoya musamman Sardaunawa zuwa wannan rakiyar kama aiki wanda zai kasance kamar haka:- Rana:-Continue reading “GAYYATA ZUWA RAKIYAR SHIGA OFIS DA KAMA AIKI”
Makiyaya ku dawo Arewa inda za ku sami tsaro
Dattawan Arewa sun gargadi makiyaya su kauracewa kudancin Najeriya sakamakon salwantar musu da rayuwa da dukiyoyi da ake yi a can. Shugaban wannan kungiyar ta dattawan Arewa (NEF) Prof Ango Abdullahi shine ya bayyana haka a yayin ganawa da ‘yan jarida a Abuja ranar Talata 16/7/2019. Kungiyar tace makiyayan su gaggauta dawowa Arewa inda rayuwarsuContinue reading “Makiyaya ku dawo Arewa inda za ku sami tsaro”

You must be logged in to post a comment.