Sojojin Najeriya sun tabbatar da kisan jami’ansu masu mukamin kanal da kaftin a wani kwanton bauna da ‘ya’yan kungiyar Boko Harma din suka yi musu a kan iyakar Borno da Yobe. Kakakin rundunar sojojin ta bataliyon 212 kanal Isa shine ya bayyana haka. #SenIbrahimShekarauMedia

You must be logged in to post a comment.