Majalisar dattawa ta Najeriya ta dakatar da tafiya hutu

Sakamakon sunayen ministoci da fadar shugaban kasa Buhari ta tura wa majalisar dattawa a wannan rana ta Talata 23/7/2019 domin tantancewa. Majalisar ta dakatar da tafiya hutu da zatayi 26/7/2019 domin hanzarta dubawa da fara tantance mutanen da shugaban kasa ya tura domin su zama ministoci. #SenIbrahimShekarauMedia

Sen Ibrahim Shekarau Yakai Ziyara Hukumomin TETFUND da NUC

Litinin 22/7/2019 Daga Jibrin Muhammad Na Tara: Mai Girma Sanatan Kano ta Tsakiya Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano a National University Commission (NUC) Sen. Malam Dr. Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano ya kaiwa Sakataren NUC Prof. Abubakar Adamu da Sakataren TETFUND Prof Solomon Elias Bogoro da Proprietar BAZE University Abuja Dr Datti Baba Ahmad Ziyara sunContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau Yakai Ziyara Hukumomin TETFUND da NUC”

Sanarwa ta Musamman Daga S4S

A Madadin Shugabani Da Magoya Bayan Kungiyar Shekarau 4 Senator (S4S). Muna Farin cikin Gayyatar Dukkan Masoya Mai Girma Gwamna Kano Khadimul Islam Dr Abdullahi Umar Ganduje Da Mataimakinsa Dr Nasiru Yusif Gawuna Tare Da Jagoranmu Sardaunan Kano Kuma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Da Jam’iyar A. P. C, Zuwa Daurin AurenContinue reading “Sanarwa ta Musamman Daga S4S”

Buhari ya tura da sunayen Ministoci Majalisa

Ga cikakkun sunayen da jihohinsu kamar haka: 1. Abia: Dr. Ukechukwu Ogah 2. Adamawa: Muhammadu Musa Bello 3. Akwa Ibom: Sen. Godswill Akpabio 4. Anambra Dr. Chris N. Ngige 5. Anambra Sharon O. Ikeazor 6. Bauchi Adamu Adamu 7. Bauchi Amb. Mariam Y. Katagum 8. Bayelsa Timipre Silva 9. Benue Sen. George Akume 10. BornoContinue reading “Buhari ya tura da sunayen Ministoci Majalisa”

Design a site like this with WordPress.com
Get started