A karo na biyu cikin sati guda a tsayawarsa gaban Majalisar dattijai, Sanatan Kano ta Tsakiya Mallam Ibrahim Shekarau, ya nemi tsohon ministan kimiyya da fasaha, Cif Ogbonnaya Onu, ya yi bayani kan matakin da zai dauka domin amfani da harsunan gida wajen bada ilmi na kimiyya da fasaha Idan an nada shi minista. MallamContinue reading “SANATA SHEKARAU YA NEMI BAHASI KAN AMFANI DA HARSUNAN GIDA”
Daily Archives: July 24, 2019
Ba zamu yadda da janye tallafin mai ba – Majalisar Dattawa
Majalisar dattawan Najeriya sunce, ba zasu amince da janye tallafin man-fetir ba, saboda janyewar zata kara tsadar man da kuma jefa al’umma cikin matsananciyar wahala Maimakon haka, majalisar zata bincika kamfanonin da aka basu lasisin gina matatun man-fetir har guda arba’in da uku (43) amma basu fara aiki ba, su gaggauta fara aikin kamar yaddaContinue reading “Ba zamu yadda da janye tallafin mai ba – Majalisar Dattawa”

You must be logged in to post a comment.