Qalubale gareku shugabanni

A duk fadin kasata Najeriya ga QALUBALE tun daga kan zababban kansila, Shugaban karamar hukuma, dan majalisar jiha, dan majalisar tarayya, dan majalisar dattijai, mataimakin gwamna, gwamna, mataimakin shugaban kasa da shugaban kasa. Akwai wanda yana kan kujerarsa ta wannan mulki ya halarci janaza yayiwa gawar sallah sannan ya ja gaba zuwa makaburi aka suturtaContinue reading “Qalubale gareku shugabanni”

Allah yaba Najeriya sa’a

Hamshakin mai kudin nan, dan asalin Jihar Kano a Najeriya Aliko Dangote, yasha alwashin biyan zunzurutun kudi har dalar Amurika dubu hamsin ($50,000) akan duk wata kwallo da ‘yan wasan Najeriya Super Eagles suka sa a zare yayi cigaba da wasan da zasu kara tsakaninsu da takwararsu ta kasar Algeria. Shima takwaransa mai tashen kudi,Continue reading “Allah yaba Najeriya sa’a”

Muna bukatar dokokin da zasu kawo karshen zamba cikin aminci

Ina kira ga ‘yan majalisu suyi gaggawar kawo dokar da zatayi hukunci bai daya ga masu sace mutane suyi garkuwa dasu da maza masu hallaka matansu da mata masu hallaka mazan su. Ya zama wajibi ayi gaggawar kawo wannan doka domin abin yafara zama ruwan dare a tsakankanin mutane, matasa da magidanta, zura ido daContinue reading “Muna bukatar dokokin da zasu kawo karshen zamba cikin aminci”

Sanata Ibrahim Shekara CON Ya Dawo

Yanzu Sanata Ibrahim Shekarau ya shigo fadar Mundubawa inda ya dawo daga Abuja bayan halartar zaman majalisar da yayi na wannan mako. Sardauna dan kwarai, daga aiki a Abuja sai gida Kano domin cigaba da sadar da zumunci da sauran al’umma na daure-dauran aure ta’aziyya da janaza da kuma ganawa da ‘yan siyasa manya daContinue reading “Sanata Ibrahim Shekara CON Ya Dawo”

Mune Da Alhakin Tarbiyyar Yaranmu

Matasa sun zarme wajen son kudi da holewa da mallakar manyan wayoyi ta gurbatacciyar hanya, inda suka shiga kwace ta hanyar barazana da muggan makamai a tsakar rana akan titinan Jihohinmu, idan suka tare mutum domin su kwace masa waya kuma yayi inda-inda yanzu sai su buga masa karfe mai kaifi, su kwace wayar, komaContinue reading “Mune Da Alhakin Tarbiyyar Yaranmu”

Babu Maganar Kara Kudin Man-Fetur – NNPC

Hukumar samar da man-fetur a Najeriya NNPC ta bukaci al’umma suyi watsi da wata jita-jitar dake zagayawa cewa zata kara kudin mai. Wannan ba gaskiya bane, kudin mai yananan kamar yadda akasani N145, kamar yadda hukumar tace, shugaban hukumar ta NNPC Mele Kyari, ya fadawa shugaban majalisar dattijai Ahmad Lawan cewa, ana sayar da maiContinue reading “Babu Maganar Kara Kudin Man-Fetur – NNPC”

Inyamuri (IGBO) A Siyasar Najeriya

Matukar inyamuri yana bukatar sake karbuwa a siyasar Najeriya to lallai sai ya gina gada ta daidaitawa da ‘yan Arewa da Yarabawa, ba wai ya gina shinge tsakaninsu ba inji Churchill Okonkwo. Yin murna da dariya ga ‘yan Arewa maso Yamma yayin da ibtila’in kashe-kashen dake faruwa a can da kuma kiran Yarabawa da sunayeContinue reading “Inyamuri (IGBO) A Siyasar Najeriya”

Kotun sauraron korafin zaben shugaban kasa a Abuja – S4S

Yayin sauraron korafin zabe a Abuja inda Atiku Abubakar ke kalubalantar lashe zaben shugaban kasa da shugaba Buhari yayi a zaben da ya gabata. Atiku Abubakar ya gabatar da shaidu a karon farko, wadanda zasu shaidawa kotu cewa ko shakka babu shine ya lashe zaben, nan take aka gabatar da shaida na farko mai sunaContinue reading “Kotun sauraron korafin zaben shugaban kasa a Abuja – S4S”

Kato Yayi Shigar Mata Ya Kutsa Kai Makarantar Mata Ta FCE Kano

Wani kato yayi shigar mata yana kokarin shiga makwancin mata a FCE Kano, a lokacin da jami’an tsaro a makarantar suka sha jinin jikinsu cewa, wannan baiyi kama da tafiyar mata ba kuma damtsensa da kafafuwansa shima irin na maza ne. Nan take suka tsareshi domin tuhumarsa, sai kuwa gashi hakan ta tabbata cewa, namijiContinue reading “Kato Yayi Shigar Mata Ya Kutsa Kai Makarantar Mata Ta FCE Kano”

Zamu Daukaka Darajar Asibitocin Sabbin Gundumomin Masarautu – Ganduje

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yasha alwashin daukaka darajar asibitocin sabbin masarautun gargajiya na gundumomi hudu (4) daya assasa a Jihar Kano. Yayi wanna jawabi a gaban Sarkin Rano Mai martaba Alhaji Tafida Abubakar ranar Asabar 6/7/2019 inda yakai masa ziyarar ta’aziyya na rayuwar dansa Alhaji Aliyu Tafida. Gwamna Ganduje, yace, daukaka darajar asibitocin zai rageContinue reading “Zamu Daukaka Darajar Asibitocin Sabbin Gundumomin Masarautu – Ganduje”

Fitowar Sardauna Bayan Dawowa gida daga Abuja

Sardaunan Kano Sanata Mallam Ibrahim Shekarau CON ya fito daga fadarsa a daidai wannan lokaci domin gaisawa da gudanar da uzire-uziransa na yau da kullum yayin da ya dawo gida Kano kamar yadda ya saba. Shekarau mutum ne na mutane, shugaba na mutane, mai sauraron mutane da basu hakkinsu daga manya zuwa yara daga cikinsu.Continue reading “Fitowar Sardauna Bayan Dawowa gida daga Abuja”

Daurin Aure

Salam, Muna Farin cikin Gayyatar Dukkan Masoya Sardaunan Kano, Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau. Daurin Auren Dan Uwa Kuma Abokin Gwagwarmaya, Kuma Coordinator Karamar Hukumar Ungogo Na S4S. Hon Abdullahi Shekaran Kadawa. Ranar Lahadi 7/7/2019 Da Misalin karfe 10:00 Na Safe. Wuri Rijiyarlemo Layin Banki. #SenIbrahimShekarauMedia

KOTUN ZABE TA DAGE ZAMANTA A KANO

Kotun sauraron kararrakin zabe dake zamanta a Kano ta daga shari’ar dake gabanta bisa jayayyar wanda yalashe zaben Gwamna a Kano zuwa Asabar 13 ga watan Yuli na wannan shekarar. Alkalin Kotun Mai shari’ah Halima Shamaki itace ta dage zaman zuwa wannan rana ta Asabar bayan da ta kammala sauraron lauyoyin bangaren da ake kara.Continue reading “KOTUN ZABE TA DAGE ZAMANTA A KANO”

Sasantawa tsakanin masu neman kujerar shugaban masu rinjaye na Majalisar Tarayya ta 9

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR kenan bayan kammala sasantawa da aka yi tsakanin masu neman kujerar Shugaban masu rinjaye na Majalisar Tarayya ta 9 Hon Aminu Suleiman Goro da Hon Alhassan Ado Doguwa aka tabbatar da Hon Alhassan a matsayin wanda zaa sanar a zaman Majalisar na yau Alhamis inshaContinue reading “Sasantawa tsakanin masu neman kujerar shugaban masu rinjaye na Majalisar Tarayya ta 9”

NA SHIGA OFIS – Sanata Ibrahim Shekarau

Tare da matukar godiya ga Allah. ALHAMDULILLAH An rantsar dani a matsayin dan majalisar dattijai da zai wakilci Kano Central. A ranar Laraba 3 ga Yuli 2019, na samu zarafin shiga ofis da aka tanadar min don gudanar da wannan aikin wakilci cikin nasara da walwala. Mun gode wa Allah da ya kawo mu wannanContinue reading “NA SHIGA OFIS – Sanata Ibrahim Shekarau”

LAUYOYI SUN ROKI A SALLAMI SHEKARAU

Lauyoyin da suke tsayawa Sanata Ibrahim Shekarau ( APC-Kano Central) a shari’ar da hukumar EFCC ta shigar kan tuhumar raba kudin zaben shekara ta 2015 da aka yi a gidansa, sun roki a sallame shi kuma a kori karar. Lauyoyin sun ce sun yi wannan roko tare da dogara da cewa duk hujjojin da EFCCContinue reading “LAUYOYI SUN ROKI A SALLAMI SHEKARAU”

Design a site like this with WordPress.com
Get started