Shehin malami Isa Ali Pantami yace bai taba tunanin zama minista ba a rayuwarsa, kamar yadda malamin ya fada cewa, yayi imanin duk abinda Allah madaukakin Sarki ya kaddarawa bawansa sai yasameshi, saboda ban taba kamun kafa a wajen wani domin samun mukamin minista ba. #SenIbrahimShekarauMedia

You must be logged in to post a comment.