Falalar Goman Farko Na Watan Zul Hijja

A yau juma’a daya ga watan Musulunci mai Alfarma wato watan Zul Hijja na shekara ta 1440. Ga wasu daga cikin falalar wannan wata da kuma abubuwan da ake bukatar Musulmi mu yi don samun ribar wannan watan: * Allah yayi rantsuwa da wannan ranaku a cikin alqur’ani maigirma ‎الفجر وليال عشر Jamhurun malamai sunContinue reading “Falalar Goman Farko Na Watan Zul Hijja”

FRSC: Bamu da ikon karbewa driver takardun mota

Hukumar kare hadurra ta kasa wato Federal Road Safety Commission (FRSC) tace, babu wani jami’inta dake da ikon karbewa driver takardun motar sa, abinda kawai zasu iya karbewa driver shine license na tuki yayin da driver ya karya dokar tuki saboda shine mallakin gwamnatin tarayya. Kwamandan rundunar ta Ilorin Zakari Muhammed shine ya bayyana hakaContinue reading “FRSC: Bamu da ikon karbewa driver takardun mota”

Gwamnatin Tarayya zata samar da tashar sauke kaya a Kano

Gwamnatin Tarayya ta dukufa wajen tabbatar da tashar sauke kaya wacce bata shafi ruwan teku ba. Wannan cibiya da aka fi sani da Dala Inland Dry Port, idan aka tabbatar da ita za ta habaka tattalin arzikin yankin Arewa maso Yamma dama kasa bakidaya. Babban Darakta mai kula da hukumar samar da jujjuya ayyukan cigabaContinue reading “Gwamnatin Tarayya zata samar da tashar sauke kaya a Kano”

Design a site like this with WordPress.com
Get started