Jimlar hadakar kungiyoyin Arewa da aka fi sani da The Coalition of Northern Groups (CNG) sun gana da manema labarai ranar Lahadi 4/8/2019 inda suka sanar musu cewa, anja hankalinsu domin yin wani gangami da wata kungiya ta tsara gudanarwa daga Litinin 5/8/2019, (CNG) ta fada da kakkausan harshe cewa, ta tsame hannunta daga kiraye-kirayenContinue reading “CNG: Ba ruwan mu da shirin yin fito-na-fito da hukumomin.”

You must be logged in to post a comment.