Hukumar yaki da cin hanci da karbar rashawa a Najeriya EFCC ta fara binciken tsofaffin shugabannin kasar Najeriya Obasanjo, ‘Yar Adua da Jonathan akan badakalar kudi kimanin dalar America biliyan goma sha shida ($16bn) na samar da hasken wutar lantarki a Najeriya. #SenIbrahimShekarauMedia
Daily Archives: August 11, 2019
Eid-El-Kabir Tare Da Sanata Ibrahim Shekarau
Lahadi 11/8/2019 Mai girma Sardaunan Kano, Sanata Mallam Ibrahim Shekarau CON ya halarci masallacin eid na kofar mata dake birnin Kano domin yin sallah Eid-El-Kabir. Allah ya maimata mana ta badin badada, Allah ya kara mana lafiya da zaman lafiya, kwanciyar hankali, ya kara yalwata arzikin mu. #SenIbrahimShekarauMedia

You must be logged in to post a comment.