Shugaban kasar Najeriya Buhari ya takawa babban bankin kasar wato CBN birki akan bada chanjin dalar Amerika domin sayo kayan abinci daga kasashen waje zuwa Najeriya. Ko me al’ummar Najeriya zasu ce akan haka? #SenIbrahimShekarauMedia
Daily Archives: August 15, 2019
PMB: zan baiwa talakawa fifiko a wannan karon
Yanzu ne talakawa zasu dandana romon dimokaradiyya a hannu na, zan baiwa talakawan fifikon kulawa a wannan zangon mulkin, zan kare hakkin su inji shugaban kasar Najeriya Buhari. #SenIbrahimShekarauMedia
Hukumar gida yari ta koma hukumar gyarawa.
Shugaban kasar Najeriya Buhari ya sa hannu akan chanja sunan hukumar gidan yari zuwa hukumar gyarawa wacce akafi sani da Nigerian Prisons Service zuwa Nigerian Correctional Service. Ko shakka babu wannan suna da aka chanja yafi nuna kulawa da hakkin dan Adam fiye da tsohon sunan da yake nuna garkamewa kawai ba tare da la’akariContinue reading “Hukumar gida yari ta koma hukumar gyarawa.”

You must be logged in to post a comment.