Sun rasu a hadarin mota

Inna lillahi wa inna ilaihir raji’un! Ranar Alhamis 15/8/2019 Allah ya karbi rayukan Zainab da Muhammad Muhammad Amin Garba a wani hadarin mota da ya rutsa dasu akan hanyar Minjibir/Gezawa ta Jihar Kano. Mahaifinsu Muhammad Amin Garba, hadimin Sanata Ibrahim Shekarau ne kuma mutumin kirki daya daga cikin malamai na a harkar fasahar na’ura maiContinue reading “Sun rasu a hadarin mota”

Design a site like this with WordPress.com
Get started