Daga Daura Mahaifar Shugaba Buhari

A yau Asabar 17/8/2019 shugaban kasar Najeriya Muhammad Buhari ya kawo karshen hutun babbar sallah da yayi a garinn haihuwar sa Daura dake Jihar Katsina inda ya shafe fiye da mako guda yana gudanar da shagulgulan sallah tare da yan’uwa da abokan arziki harma da wasu shugabannin kasashen. Yanzu haka shugaba Buhari ya tashi zuwaContinue reading “Daga Daura Mahaifar Shugaba Buhari”

Design a site like this with WordPress.com
Get started