Shugaban kasar Najeriya Muhammad Buhari ya sake mayar da kwararre kuma fasihin mai harkar sadarwa ta zamani a yanar gizo Bashir Ahmad kan kujerar sa ta mai taimaka masa a kafafen yada labarai na zamani. Muna yiwa Bashir fatan alkhairi, Allah ya taya shi riko tare da fatan ya sake jajircewa wajen kawo cigaba daContinue reading “Bashir Ahmad ya sake komawa kan kujerar sa”
Daily Archives: August 20, 2019
Jami’an tsaro sun cafke Wadume
Jami’an tsaro a Najeriya sun kama wani kasurgumin mai garkuwa da mutane mai suna “Wadume” shine a kwanakin baya aka kama amma a sanadiyyar kamashi da yan sanda sukayi aka sami rashin fahimta tsakaninsu da sojoji inda har akayi asarar jami’an kwararrun ‘yan sanda 3, shikuma daganan ya tsere. Yanzu haka, an cafke wannan mutumContinue reading “Jami’an tsaro sun cafke Wadume”
Labarai da dumi-dumi
Kotu tayi watsi da karar da Atiku yakai Buhari a gabanta game da zaben 2019….. A sauraremu…..
ANA BARINMU A BAYA A HARKAR ILIMI
Tare da girmamawa a gareku. YAU MA TALATA An gayyace ni hira ta musamman akan batutuwa da suka shafi harkar ilimi, musamman a yankin arewa da yadda ya kamata mu kalle shi, irin yadda yafi dacewa da zamanin da muke ciki da yadda duniya ke tafiya. Za a yi hirar a filin Zaman ‘Yan MarinaContinue reading “ANA BARINMU A BAYA A HARKAR ILIMI”

You must be logged in to post a comment.