Kotun sauraran koke-koken zaben gwamna a Kano zai koma Abuja da zamansa

Kotun sauraran koke-koken zaben gwamna a jihar Kano tayi barazanar komawa babban birnin tarayya Abuja da zama, matukar suka fuskanci rashin tsaro. Mai shari’a Halima S Muhammad, tayi wannan barazana a yayi zaman sauraron shaidu masu kare tuhumar da ake musu daga hukumar zabe, inda malama Halima Sambo Hassan ma’aikaciyar hukumar zabe a karamar hukumarContinue reading “Kotun sauraran koke-koken zaben gwamna a Kano zai koma Abuja da zamansa”

Design a site like this with WordPress.com
Get started