Ohanaeze sun gargadi tsagerun matasan IPOB

Kungiyar samarin dattawan Inyamurai OHANAEZE sun gargadi kungiyar tsagerun matasan Iyamurai IPOB da su guji tada kayar baya da suka shirya yi wa shugaba Buhari a kasar Japan. Matasan na kungiyar Ohanaeze sunce yin haka zubar da mutuncin Inyamurai ne a idon duniya kuma zai sa a dinga yi musu kallon ‘yan ta’adda. Tuni shugabanContinue reading “Ohanaeze sun gargadi tsagerun matasan IPOB”

Design a site like this with WordPress.com
Get started