WACCE RAWA KUNGIYAR KWADAGO KE TAKAWA A KANO?

Daga Umar Faruq Muhammad: Lokacin da Gwamnatin Mal. Ibrahim Shekarau tayiwa Ma’aikatan Jihar Kano karin albashi na #12,500 Minimum wage an cimma matsaya tsakanin Gwamnatin da Kungiyar Kwadago cewa tunda Gwamnatin tana bawa Ma’aikata Kudin Gero da na Rago za’a dena bada kudin hutu (Leave Grant) tunda ga Albashi nan an kyautata shi, a lokacinContinue reading “WACCE RAWA KUNGIYAR KWADAGO KE TAKAWA A KANO?”

Yaushe sabon albashin ma’aikata zai fara aiki?

Sanin kowa ne a ranar 18/4/2019 maigirma shugaban kasar Najeriya Muhammad Buhari ya rattaba hannu akan sabon tsarin albashin ma’aikata wanda akace zai fara daga wannan rana da shugaban kasar yasa hannu yau fiye da watanni uku kenan. Shi wannan tsarin albashin an tsuguna an tashi tsakanin kungiyoyin kwadago da jami’an gwamnati har tsayin kusanContinue reading “Yaushe sabon albashin ma’aikata zai fara aiki?”

CNG: Ba ruwan mu da shirin yin fito-na-fito da hukumomin.

Jimlar hadakar kungiyoyin Arewa da aka fi sani da The Coalition of Northern Groups (CNG) sun gana da manema labarai ranar Lahadi 4/8/2019 inda suka sanar musu cewa, anja hankalinsu domin yin wani gangami da wata kungiya ta tsara gudanarwa daga Litinin 5/8/2019, (CNG) ta fada da kakkausan harshe cewa, ta tsame hannunta daga kiraye-kirayenContinue reading “CNG: Ba ruwan mu da shirin yin fito-na-fito da hukumomin.”

SHIRIN TALABIJIN NA RAHMA SHIRIN REDIYO NA RAHMA

Gidan talabijin Na RAHMA a shirin MIKIYA zan gabatar da tattaunawa ta musamman akan matakin da gwamnatocin jihohin North West suke dauka akan matsalar tsaro, haka za a yi magana akan shigowar Farfesa Attahiru Jega cikin siyasar jam’iyyar PRP da ma’aikatun da ake sa rai za a tura ministocin da shugaban kasa Muhammad Buhari yaContinue reading “SHIRIN TALABIJIN NA RAHMA SHIRIN REDIYO NA RAHMA”

Jami’an tsaro sun gargadi iyaye su kula da yaransu karsu shiga zanga-zangar kawo fitina

Wata kungiya mai suna #RevolutionNow wacce wani dan jarida kuma dan siyasa mai suna Omoyele Sowore ke jagoranta, domin kokarin tirsasa chanja gwamnatin Najeriya. Helkwatar yan sanda karkashin babban sifeton yan sanda na kasa Muhammad Adamu tace, wannan kungiyar haramtacciyace kuma cin amanar kasa ne tare da kokarin kawo hargitsi a kasar da ake mulkinContinue reading “Jami’an tsaro sun gargadi iyaye su kula da yaransu karsu shiga zanga-zangar kawo fitina”

Falalar Goman Farko Na Watan Zul Hijja

A yau juma’a daya ga watan Musulunci mai Alfarma wato watan Zul Hijja na shekara ta 1440. Ga wasu daga cikin falalar wannan wata da kuma abubuwan da ake bukatar Musulmi mu yi don samun ribar wannan watan: * Allah yayi rantsuwa da wannan ranaku a cikin alqur’ani maigirma ‎الفجر وليال عشر Jamhurun malamai sunContinue reading “Falalar Goman Farko Na Watan Zul Hijja”

FRSC: Bamu da ikon karbewa driver takardun mota

Hukumar kare hadurra ta kasa wato Federal Road Safety Commission (FRSC) tace, babu wani jami’inta dake da ikon karbewa driver takardun motar sa, abinda kawai zasu iya karbewa driver shine license na tuki yayin da driver ya karya dokar tuki saboda shine mallakin gwamnatin tarayya. Kwamandan rundunar ta Ilorin Zakari Muhammed shine ya bayyana hakaContinue reading “FRSC: Bamu da ikon karbewa driver takardun mota”

Gwamnatin Tarayya zata samar da tashar sauke kaya a Kano

Gwamnatin Tarayya ta dukufa wajen tabbatar da tashar sauke kaya wacce bata shafi ruwan teku ba. Wannan cibiya da aka fi sani da Dala Inland Dry Port, idan aka tabbatar da ita za ta habaka tattalin arzikin yankin Arewa maso Yamma dama kasa bakidaya. Babban Darakta mai kula da hukumar samar da jujjuya ayyukan cigabaContinue reading “Gwamnatin Tarayya zata samar da tashar sauke kaya a Kano”

Design a site like this with WordPress.com
Get started