A Shirye Shiryen Zaben Gwamnan Jihar Edo Da Ake Shirin Gudanarwa a ranar 19/9/2020. Wanda Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR Shine Shugaban Yakin Ciyo Zaben. Mai Girma Sanatan Kano Ta Tsakiya Kuma Sardaunan Kano Mal Dr Ibrahim Shekarau, Tuni Yayi Gaba Wajen Taya Mai Girma Gwamnan Kano Wannan Aiki, DominContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau yayin tuntubar al’ummar jihar Edo”

You must be logged in to post a comment.