(S4S) A Safiyar Litinin 21/9/2020. Mai Girma Sardauna Kano Kuma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau, Ya Ziyarci Masarautar Zazzau, Domin Yin Ta’aziyyar Mai Martaba Sarkin Zazzau Alh Dr Shehu Idris. Haka Kuma Ya Gabatar Da Ta’aziyyar Sa Ga Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero Da Dukkan Sarakunan Najeriya. Hada DaContinue reading “Distinguished Sen Ibrahim Shekarau yakai ziyarar ta’aziyya masaraurar Zazzau”
