Wannan gidan yada labarai mai suna a sama na addu’a ga daya daga cikin abokin hulda kuma Director Social Media a fadar Distinguished Sen Ibrahim Shekarau, wato Mallam Bello Muhammad Sharada, wanda ke fama da rashin lafiya kuma za’a yi masa aiki, Allah ya bashi lafiya ya sa kaffara, Allah ya bada sa’a ayi aikiContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau MEDIA na yiwa Bello Muhammad Sharada fatan samun sauki”
