ALKIBLAR SHUGABANCI KARKASHIN IBRAHIM SHEKARAU

#S4S2019 A wata lacca da ya gabatar a filin wasa na Sani Abacha 16/05/2005 Maigitma Mallam Ibrahim Shekarau yace: Sanin kowane cewa, Allah baya mika ragamar bayinsa ga wani dan yazama Ubangiji a kansu. Jama’a sun sani cewa a baya, aikin gwamnati ya kauce duk wani tsari na gaskiya da mutunci. Amma Alhamdu lillahi, yanzuContinue reading “ALKIBLAR SHUGABANCI KARKASHIN IBRAHIM SHEKARAU”

SAKON TA’AZIYYA

SAKON TA’AZIYYA DAGA #S4S2019. A madadin shugabanni da dukkannin membobinta muke mika sakon ta’aziyyarmu ga daya daga cikin jagororin wannan kungiya wato Alh. Haruna Muhammad Gama (Garkuwar Sardauna) bisa rasuwar kanwarsa wadda Allah ya yiwa rasuwa. Da fatan Allah (S.W.A) ya jikanta ya gafarta mata ya yafe mata kurakuranta ya sada ta da Annabin rahamaContinue reading “SAKON TA’AZIYYA”

SAKON TAYA MURNA

SAKON TAYA MURNA DAGA #S4S2019. A madadin shugabannin #S4S na jiha karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada da sauran membobinsu muna amfani da wannan dama domin taya Bello Muhammad Sharada, Nasir Harun Alfakakiy Alkanawiy da Uzairu Hassan Hussain da sauran su murnar basu mukamai da na Social Media da mai girma Sardaunan Kano Khadimul Bn AdamContinue reading “SAKON TAYA MURNA”

Adams Uba

AMADADIN S4S2019 RESHEN KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO, MUNA TAYA MAIGIDAN MU KUMA JAGIRTACCE AKAN TAFIYAR MAIGIRMA SARDAUNA A KUMBOTSO, HON FATIHU UBA SA’AD KARIN SAMUN MATSAYI AKAN TAFIYAR MAIGIRMA SARDAUNA, HAKIKA WANNAN MATSAYI DA SARDAUNA YAKARA MAKA NA YOUTH DIRECTORATE SECRETARY KANO CENTRAL, MU YAN KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO MU AKAYIWA, KASANCEWARKA ME KOYI DA HALAYEN NAContinue reading “Adams Uba”

Na’Allah Raheemeeb

ME TAWAKKALI DA ME TAWAKKALI #S4S2019 H.E Dr Abdullahi Umar Ganduje yayin da yake bada labari akan Maigirma Tsohon Gwamnan Kano Mallam Ibrahim Shekarau CON (Sardaunan Kano) da irin tawakkalin da yayi har yakadasu a zaben2003 wanwar, a cewarsa. Kamar yadda shima yaci zabe a 1998 amma akayimasa kyememe ya hakura yakarbi mukamin mataimaki gwamna,Continue reading “Na’Allah Raheemeeb”

Na’Allah Raheemeeb

HALI ABOKIN TAFIYA H.E Mallam Ibrahim Shekarau a kowane lokaci muka zauna dashi, babban gargadinsa garemu shine, mu tabbatar a cikin rubuce-rubucenmu mun rubuta gaskiyar abinda ya faru, kar muyi zagi, 6atanci ko cin zarafi ga wanda yake zaginmu, mu bujuro da hujja gamsashshiya a gareshi, Insha Allah zamuyi nasara akansa. Wannan shine halin SardaunanContinue reading “Na’Allah Raheemeeb”

Na’Allah Raheemeeb

MATSAYINSA GA AL’UMMAH H.E Mallam Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) yana daraja, mutunta da kuma karrama al’ummah gwargwadon Iko, yana kulawa wajen sauraron kowa batare da girma ko kankantar mutum ba. Yana mika hannayensa na taimako garemu, bazaka taba ganinsa cikin damuwa ko bacin rai ba, yazama wajibi mu zabeshi domin kara masa kwarin gwuiwa daContinue reading “Na’Allah Raheemeeb”

WANENE IBRAHIM SHEKARAU

H.E Mallam Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) dan kishin kasa kuma dan kishin al’ummah, shi mutum ne wanda ya mallaki zuciyarsa ba wanda zuciyarsa ta mallakeshi ba, baya fifita kansa wajen mallakar duniya, babu abinda ke rufe masa ido. Bashi da bukatar sanin wanda zai taimakawa, domin yana daukar duk abinda zaiyi amfani dashi wajen taimakawaContinue reading “WANENE IBRAHIM SHEKARAU”

DALILIN DAYASA RABIU KWANKWASO BAI SAKE NEMAN TAKARA BA A ZABEN 2019

WAMISHINAN YADA LABARAI NA JIHAR KANO MALLAM MUHAMMAD GARBA Dalilin da yasa tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bai sake tsayawa takara ba shine tsoron shan kayi a hannun a tsohon gwamna Ibrahim Shekarau, kamar yadda gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana. Kwamishinan yada labaran gwamnan jahar Kano, Malam Muhammad GarbaContinue reading “DALILIN DAYASA RABIU KWANKWASO BAI SAKE NEMAN TAKARA BA A ZABEN 2019”

Design a site like this with WordPress.com
Get started