#S4S2019 “Sanin kowa ne cewa, akwai neman gyara wajen yadda muke sarrafa ababan hawa, wadanda suka hada da motoci da babura da kekuna harma da tafiya a kasa akan titinanmu. Haka kuma mun tashi mun tarar da al’adar tallace-tallace a Kasar Hausa. Kuma abin takaici shine ‘yanmata ne yawanci su ke fadawa cikin wannan musiba.Continue reading “Hadurran Da Ke Addabarmu”
Category Archives: Uncategorized
Dogaro Ga Allah, Jari
#S4S2019 “Ina so a ko da yaushe jama’a su rika tunawa cewa, kamar yadda Shari’ar Musulunci ta shimfida, manufarmu ita ce, ta inganta rayuwar ‘yan Adam domin su sami ‘yanci da dogaro da kai, maimakon tumasanci da yawon raraka da abubuwan da addinin Musulunci yayi hani dasu. Wannan yunkuri yana daya daga cikin ayyukan daContinue reading “Dogaro Ga Allah, Jari”
Kawai Dai Ina Tambaya
#S4S2019 Ance Atiku Abubakar zai shigo Kano ranar Lahadi 10/02/2019 domin kaddamar da yakin neman zabe a karkashin Jam’iyyar sa ta PDP. Babban abin tambaya anan shine, idan tawagarsa ta zo Kano ina so na san waye zai tarbeshi? Ma’ana, kungiyar PDP ta su Amb, Aminu Wali ce me masaukinsa ko kuwa kungiyar Kwankwasiyya ceContinue reading “Kawai Dai Ina Tambaya”
Ginshikin Cigaba Yana Tare Da Zaman Lafiya
#S4S2019 “Ina so in jawo hankalinmu cewa, kokarin neman zaman lafiya da kyautatuwar al’ummah ba zai yi tasiri ba idan gwamnati da masu hannu da shuni suka yi biris da irin halin kaka-ni-ka-yi da jama’a suke ciki, rashin aikin yi, masamman a tsakankanin matasa, ba irin musibar da ba zai jawo ba. Mun sani cewa,Continue reading “Ginshikin Cigaba Yana Tare Da Zaman Lafiya”
SANARWA TA MUSAMMAN
Mai girma Mal Ibrahim Shekarau yana farin cikin gayyatar dukkan Yan Social Media na Jam’iyyar APC musamman Kananan Hukumomi 15 na Mazabar Sanatan Kano ta Tsakiya wanda suka Kano Municipal Gwale Fagge Nasarawa Tarauni Kumbotso Ungogo Minjibir Madobi Kura Garun Malam Dawakin Kudu Warawa da Gezawa da kuma Dala ganawa ta musamman gobe Asabar daContinue reading “SANARWA TA MUSAMMAN”
Tsamar Nama – Ibrahim Z Bello Kura
OPERATION TSAMAR NAMA A MAZABAR ALI MADAKIN GINI. Sakamakon hawan Arfan siyasa da jam’iyar APC ta yi jiya a Karamar Hukumar Dala, Mai Girma Gwamna Dr Abdullah Umar Ganduje OFR ya karbi Mallam Karibu Ibrahim shugaban Mazabar Yalwa dake karamar hukumar Dala wadda take mazabar dan taka karar Sanatan jam’iyar PDP na Kano ta tsakiyaContinue reading “Tsamar Nama – Ibrahim Z Bello Kura”
S4S Cikin Hotuna
Hon. Abdullahi Ahmad Tadada ya jagoranci Shugabanni da mambobin kungiyar nan ta #S4S2019 wacce tayi fice wajen tallata manufofin Maigirma Sanata mai jiran rantsuwa H.E Mallam Ibrahim Shekarau CON (Sardaunan Kano) zuwa gangamin taron yakin neman zabe da sada zumunci a kananan hukumomin Dala, Gwale da Municipal, Alhamis 7/2/2019 Daga Na’Allah Raheemeeb
Najeriyarmu A Yau – Daga Yaquba Ibrahim Hayin Nomau
WALLAHI ba kasar chena bache ALLAH kuwa ba amerika bache karfa kuyi zaton jamani ne ko engiland wlh ba indiya bane , , n an dai da kuke gani najeriya che ayau karkashin jagoranchin farin dattijo BABA BUHARI chigaba irinsa nafarko da kasarmu ta samu da sannu alkhairin baba zai game duk najeriya mudai tayashiContinue reading “Najeriyarmu A Yau – Daga Yaquba Ibrahim Hayin Nomau”
Halin Mutum Jarinsa
#S4S2019 “Dole mu mike mu yi aiki tare domin mu yaki zalunci da zaman kashe wando da halin ko-in-kula, wadanda suka taru suka yi mana katutu a halin rayuwarmu ta yau. Wadannan munanan dabi’u su suka kara habaka irin zaman kunci da jahilci da kokarin tada fitina da a yau muka sami kanmu a ciki,Continue reading “Halin Mutum Jarinsa”
Gyara Kayan ka
Nafi Shekara Biyu Zuwa Uku Ina Wannan Nazarin da Bibiyar Comments a Social Media. ‘Yan kudancin Nigeria, Musulmin su da kiristocin su, ‘yan APC da ‘yan PDP, basu zagi da cin mutuncin Professor Yemi Osinbajo Koda ko sun saba masa a ra’ayi. Kiristocin Nigeria tare da banbancin darikun su basa zagi da cin mutuncin MathewContinue reading “Gyara Kayan ka”
Mallam Kamaye – daga Usman Solo
Zuwa ga Yan uwana masoya Maigirma Malam Ibrahim Shekarau!!! Naga wasunmu suna damuwa wai don yan Kwankwasiyya sunawa Sardauna laqabi da suna KAMAYE (Jarumin Dadin Kowa)… Ni a fahintata wannan ba abin damuwa bane illa alfahari. Iya sanina Mal. Kamaye mutum ne mai Gaskiya da Rikon Amana, Mai Hakuri da inda ya tsinci kansa, MaiContinue reading “Mallam Kamaye – daga Usman Solo”
FAHIMTA TA CE inji Umar Faruq Muhammad
FAHIMTATA CE Jihadi ne Maigirma ga Kanawa suyi yunkurin kawar da Kungiyar Kwankwasiyya cikin siyasar Kano. Dalilai na Kungiyar tayi kaurin suna wajen koyawa yara rashin kunya da kausasa harshe ga Shugabanni. In kana sauraren shirin siyasar Rediyo zakaji mafi yawan Kalmomin rashin ladabi suna fita ne daga bakin Kwankwasiyya ShugabansuContinue reading “FAHIMTA TA CE inji Umar Faruq Muhammad”
ZAMAN LAFIYA YAFI ZAMA ‘DAN SARKI
“Rashin zaman lafiya baya cikin tsari na dimokaradiyya, haka kuma baya cikin tsarin addinin Allah. Addinin Musulunci ya yi tir da duk wani tsarin da ya amince da kisan kai da kwace da kuma kone-konen dukiyoyin bayin Allah. ‘Yan siyasa da shugabannin addini da sarakan gargajiya da ‘yan kasuwa da mata da matasa da ‘yanContinue reading “ZAMAN LAFIYA YAFI ZAMA ‘DAN SARKI”
BANBANCIN SHEKARAU DA SAURAN daga Bello Muhammad Sharada
Shekarau yana cikin mutum 30 da hukumar zabe INEC ta kasa ta sahalewa ya tsaya takarar sanata a Kano ta tsakiya. Yana takara ne a jam’iyyar APC mai alamar tsintsiya. Mallam Ibrahim Shekarau yana da bambanci da sauran masu takara, a fuskoki guda bakwai. Shekarau malamin makaranta ne. A tarihin siyasar Najeriya, masu kwarewa aContinue reading “BANBANCIN SHEKARAU DA SAURAN daga Bello Muhammad Sharada”
Mayaudaran ‘yan siyasa sun fara shigowa cikin al’ummah da sunan taimako a garesu
Al’ummah da ‘yan siyasar Jihar Kano sun dade da wayewa masamman a fagen al’amuran yau da kullun dake faruwa a farfajiyar Najeriya dama Duniya bakidaya, idan mukayi duba na tsanaki zamu gane haka ta yadda jama’a suka waye wajen sauraron labaran duniya a radio da karanta jaridu, mujallu da kuma kallon tashoshin talabijin. Kasar NajeriyaContinue reading “Mayaudaran ‘yan siyasa sun fara shigowa cikin al’ummah da sunan taimako a garesu”
KUJERAR SANATAN KANO TA TSAKIYA daga Aminu Ibrahim Dabo
Kujerar sanatan kano ta tsakiya, kujera ce mai matukar muhimmanci a majalisar dattawan najeriya kuma duk wanda zai je kan wannan kujera ana buqatar mutum mai daraja da dattako da cikakken hankali da ilimi mai zurfi wanda idan yayi magana zai dauki hankalin al,ummar kasa bakidaya. domin majalisa ba waje ne na hargowa da hayaniyaContinue reading “KUJERAR SANATAN KANO TA TSAKIYA daga Aminu Ibrahim Dabo”
An Aje Kwarya A Gurbinta Daga Muzammil Mandawari
Sanya sunan Alh Aminu Dantata a Gadar sama ta Murtala Muhammad way da sunan marigayi Alh Tijjani Hashim Galadiman Kano a underpass ta Kofar ruwa abune daya dace kuma yayi daidai duba da irin gudunmawarsu ga alummar jahar Kano da Jihar baki daya an ajiye kwarya a gurbinta Tabbas dole na yabawa Gwamnan Kano GandujeContinue reading “An Aje Kwarya A Gurbinta Daga Muzammil Mandawari”
Labarai Cikin Hotuna Daga Shamsu Maishadda
Waddannan kadan daga cikin kananan hukumomin da muke halarta. Inshaa Allahu APC zamu ci zabe 019 .mu bama alfahari kuma ko bamu taru a inec sakamako zai fito mun lashe zabe a fadin jihar kano da kasa baki daya.
Manufarmu
#S4S2019 Kowa ya sani cewa gini baya zama mai nagarta saboda kyakkyawar filasta ko kyale-kyalen da aka yi masa daga waje; yana zama mai nagarta ne kawai ta hanyar harsashi mai karfi da aka assasa masa. Haka ma al’ummah ba za ta zama mai karfi, mai kwarjini, mai arziki kuma abar sha’awa ba, sai tanaContinue reading “Manufarmu”
Mikiya Hangen Nesa
THE MISSION kamar kullun jiya a rally na Kumbotso Wanda shugabanta na jahar kano ya jagoran ta Alh. Dahiru G. Shekarau. Allah kaba Shekarau Senator, Abdullahi Umar Ganduje da Buhari Su maimaita Amin. #S4S2019
Kai Tsaye Daga Gidan Gwamnatin Jihar Kano
Mai Girma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR yayi Kurunkus, Inda da yammacin nan ya jagoran ci Tawagarsa da tahada da Mataimakin Gwamna Dr Nasir Yusuf Gawuna, Tsohon Gwamna Sardaunan Kano Malam Ibrahim Shekarau,Shugaban jam’iyar APC Abdullahi Abbas Sanusi,babban Daraktan yakin Neman zaben Gwamna Alhaji Nasiru Aliko koki. Zuwa Gidan Tsohon Mataimakin Gwamna Farfesa. HafizContinue reading “Kai Tsaye Daga Gidan Gwamnatin Jihar Kano”
Kumbotso ta dinke
#S4S2019 03/02/2019 DUBBAN ‘YAN KUNGIYAR KWANKWASIYYA NE SUKA JEFAR DA JAJAYEN TAGIYOYINSU DOMIN KOMAWA JAM’IYYAR APC A KUMBOTSO Bayan da Maigirma Gwamnan Kano Dr Umar Abdullahi Ganduje da Maigirma Mallam Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) da sauran ‘yan tawagarsu sun kai ziyarar neman zabe a karamar hukumar Kumbotso. Wasu dubban ‘yan Jam’iyyar PDP Kwankwasiyya sun dangwararContinue reading “Kumbotso ta dinke”
Haroun Shekaran Gama
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN. Yanzun nan nake samun labarin cewar ‘yankwankwasiyya suna zarewa mutane karfe suna kwace musu wayoyi da kudade a rallyn da suke yi yanzu haka a karamar hukumar Dala. Muna rokon Allah ya kare dukkan aluma daga wannan halayya tasu. Ya Allag ka hanasu dawowa mulkin jihar Kano don kada suContinue reading “Haroun Shekaran Gama”
A Daidaita Sahu
#S4S2019 Idan har ya zuwa yau akwai wadanda ba su fahimci manufarmu ta A Daidaita Sahu ba, to a taikaice manufar ita ce Gwamnati ta jagoranci jama’a domin bude sabon babin alkhairi a cikin rayuwar al’ummah bakin daya. Tunaninmu shine, cikin amincewar Allah (SWT) da kuma goyon bayan jama’armu bakin daya, mu gina al’ummah taContinue reading “A Daidaita Sahu”
Nura Sani Jibrin Gwagwarwa
INNAH LILLAHI WAINNAH ILLAIHIR RAJUUN! NACIKA DA MAMAKI AKAN ABINDA MALAM IBRAHIM SHEKARAU YAYI. Cikin wani yanayi naban mamaki tareda alhini Wanda masu iya karatun turanci da rubuntun turanci kan Kira (surprised) ko (marvellous) Haduwarmu keda wuya yayin isarda sakon da megidana ya turani jahar jigawa dutse, a tashar mota a yau, Sainaji ance salamContinue reading “Nura Sani Jibrin Gwagwarwa”
Sannu Da Zuwa Kumbotso
GENERAL COORDINATOR TEAM CAMPAING KUMBOTSO NA MAIGIRMA SARDAUNA, HON FATIHU UBA SA’AD Yana kiraga Daukacin Al ummar kumbotso masoya maigirma SARDAUNA da maigirma GWAMNAN jahar kano, Kuma yana maraba da Zuwan masu Girma H,E DR, MAL IBRAHIM SHEKARAU SANATAN KANO TA TSAKIYA 2019, TARE DA MAIGIRMA GWAMNA KANO 4+4 DR, ABDULLAHI UMAR GANDUJE 4+4=8 ZuwaContinue reading “Sannu Da Zuwa Kumbotso”
Labarai da dumi-duminsu
Jam’iyyar PDP tayi kira ga hukumar zabe da ta haramtawa shugaba Buhari shiga takarar zabe ranar 16/02/2019. Wannan ya biyo bayan gangamin taron yakin neman zabe da shugaba Buhari ya gudanar a Kano ranar Alhamis 31/01/2019 wanda ya dauki hankali yan adawa, inda Jam’iyyar PDP ke zargin kasar Niger da shigowa domin kawo mutanen suContinue reading “Labarai da dumi-duminsu”
Canjin Sheka
Jam’iyyar APC a Jihar Gombe tayi babban kamu inda ta cafko Daraktan yakin neman zabe na Jam’iyyar PDP Alhaji Bala Bello Tinka Wannan magana ta fito daga bakin fadar shugaba Buhari inda ya gana dashi a jiya Alhamis a fadar gwamnatinsa
APC SOCIAL MEDIA TEAM KANO STATE
Gyara kayanka dan,uwa Akwai rayuwa bayan zabe. Kar ka bari harkar siyasa ta hada ka rigima da wani. Kayi siyasa mai tsafta cikin mutunci da girmama juna. Ka girmama ra’ayin wanin ka shima ya girmama naka. Ta’addanci da bangar siyasa bata dace da duk mutum mai hankali ba, kar ka bari wani dan siyasa yayiContinue reading “APC SOCIAL MEDIA TEAM KANO STATE”
Nasir Harun Alfalaky Alkanawy
KO KUN SAN??? Ko kun san kafin zuwan Malam Ibrahim Shekarau Gwamnan jihar Kano, babu wani abu da ake kira CONSTITUENCY PROJECT? Sardaunan Kano shine ya fara kirkiro constituency projects don kyautata alakar Majalisa da bangaren Zartarwa. Obasanjo shine ya fara kwaikwaya, yanzu kuma kowace jiha tana yin hakan. Mai wannan basirar yana bukatar kuri’armuContinue reading “Nasir Harun Alfalaky Alkanawy”

You must be logged in to post a comment.