#S4S2019 ‘Yan Najeriya na bukatar shugabanni masu kishin kasa masu tabbatar da an maido da zaman lafiya arziki da cigaba da walwala, ba zamu amince da komawa gidan jiya ba musamman a hannun mutanen da suka maida kasar baya. Kowa ya sani cewa, Jam’iyyar PDP ta fito fili ta nemi afuwar Al’ummar Najeriya saboda sunsanContinue reading “Kada Mu Sake Amincewa Da Su”
Category Archives: Uncategorized
Sojojin Najeriya Sun Karbi Umarnin Shugaban Kasa
#S4S2019 Kakakin sojojin Najeriya yasha alwashin yin biyayya ga Shugaban Kasa kuma babban kwamandan tsaro sau-da-kafa wajen aiwatar da umarnin da ya bayar game da masu satar akwatin zabe a yayin gudanar da zaben a Najeriya. Kakakin sojojin Najeriya Sagir Musa yace, da zarar babban kwamanda ya bada oda sai aiwatarwa kawai batare da waniContinue reading “Sojojin Najeriya Sun Karbi Umarnin Shugaban Kasa”
Shugaban Jam’iyyar PDP Na Kasa Ya Zargi Buhari
#S4S2019 Shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa Prince Uche Secondus yace Shugaban Kasa Buhari yana tunzura jami’an tsaro domin yin kwacen mulkin Kasar da taimakonsu, yace bai taba ganin Shugaban da yayi umarni a kashe Al’ummar kasa ba sai Buhari. Zabe ba harka ce ta jami’an sojoji ba, don haka bai kamata ace soja ya shigaContinue reading “Shugaban Jam’iyyar PDP Na Kasa Ya Zargi Buhari”
Jam’iyyar APC Ta Ja Kunnen Kasashen Turawa
#S4S2019 Jam’iyyar APC mai mulki Najeriya ta gargadi Kasashen Amurika, Buritaniya da sauran kasashen yankin turawa da su daina tsomawa Kasar baki a harkokin siyasarta. Wannan ya fito daga bakin kakakin Jam’iyyar APC na Kasa Yekini Nabena, inda yace suma Kasashen turawan suji da nasu matsalolin dake addabarsu, inda ya kara da cewa a kowaneContinue reading “Jam’iyyar APC Ta Ja Kunnen Kasashen Turawa”
Kalubale Ga Masu Satar Akwatin Zabe
#S4S2019 Shugaba Buhari yayi gargadin duk wanda ya saci akwatin zabe, yasani cewa, zai yi hakan ne a bakin ransa, ya ja kunnen jami’an tsaro daga kan soja zuwa ‘yan sanda kada su ragawa duk wanda yayi kokarin sace akwati ko kuma yin amfani da ‘yan daba wajen tada hankalin masu zabe. Duk wanda yayiContinue reading “Kalubale Ga Masu Satar Akwatin Zabe”
Kungiyar Kwadago Ta Nemi Gwamnati Ta Bada Hutun Aiki
#S4S2019 Kungiyar kwadago a Najeriya ta bukaci Gwamnati ta bada hutu domin ma’aikata su sami damar yin tafiye-tafiye zuwa garuruwansu domin kada kuri’unsu, sakamakon dage zaben da hukumar zaben Kasar tayi. Shugaban kungiyar kwadagon a Najeriya Comrade Ayuba Wabba yace basuji dadin dage zaben ba, kasancewar ma’aikata sunyi tafiye-tafiye mai nisa zuwa garuruwan nasu dominContinue reading “Kungiyar Kwadago Ta Nemi Gwamnati Ta Bada Hutun Aiki”
Babu Wani Shiri Na Canja Shugaban Hukumar Zabe
#S4S2019 Shugaba Muhammad Buhari yace babu wani shiri na canja Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC Wannan magana ta fito daga bakin kakakin shugaba Buhari ta kafafan hada labarai Mallam Garba Shehu. Daga Na’Allah Raheemeeb
Hukumar Zaben Najeriya Ta Dauki Alhakin Dage Zabe
#S4S2019 Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta tabbatarwa duniya cewa babu wanda yayi mata shisshigi wajen dage zaben Kasar da ta shirya gudanarwa Asabar 16/2/2019 kamar yadda shugabanta Prof. Yakubu Mahmood ya bayyana Yace “hukumar ta dauki nauyin dage zaben dari-bisa-dari, ba domin anyi mata shisshigin ko katsalandan a harkokinta ba, hakaContinue reading “Hukumar Zaben Najeriya Ta Dauki Alhakin Dage Zabe”
HANYAR JIRGI DABAN TA MOTA DABAN
Idan har jita jitar da ake yadawa cewa wasu suna kokarin yaudarar mutanen malam Ibrahim shekarau a karamar hukumar Kumbotso su zabi Ballah a majalisar tarraya hakane da gaske akwai to tambayar ita ce su wanene kuma mutanen ballah ne ko mutanen sardauna ne ? Ba mutanen sardauna bane ! Watakil idan akwai maganar daContinue reading “HANYAR JIRGI DABAN TA MOTA DABAN”
Zirga-Zirgar Jiragen Sama
#S4S2019 Domin saukaka zirga-zirga a filayen sauka da tashi na jiragen sama musamman wajen tura kayayyakin zabe zuwa ga Jahohin Kasar Najeriya a zaben da za’a gudanar, hukumar zirga-zirga ta jiragen sama wato NAMA ta sha alwashin barin sararin samaniya a bude kafin zabe da lokacin zaben da kuma bayan kammala zaben inji Babban ManajanContinue reading “Zirga-Zirgar Jiragen Sama”
Jami’an Tsaro A Kano
JINJINA GA JAMIAN TSARO NA JAHAR KANO. Tabbas cikin kwana biyun nan mu al’ummar wailari da maikalwa muna farin ciki da zagayen da jamiaan tsaro sukeyi a wannan yankuna namu domin tabbatar da tsaro wanda a baya yake ta addabar mu, mai girma commissioner of police allah ya saka da alkhairi, allah ya kara manaContinue reading “Jami’an Tsaro A Kano”
ILLOLIN DA KWANKWASO YAYIWA KANAWA
1. Durkusar da Walwalar ‘Yan fansho Kwankwaso yagaji asusun ‘Yan Fansho makare da biliyoyin nairori, kafin zuwan sa dazarar Ma’aikaci yayi Murabus cikin kankanin lokaci yake samun Hakkinsa, amma lokaci daya ya kwashe kudaden yamaida su kudin Kwankwasiyya, eh mana! Ai kauyen Kwankwasiyya yagina dasu, yakuma rabawa wasu Kwankwasawan kyauta, yau ma’aikaci in yayi retireContinue reading “ILLOLIN DA KWANKWASO YAYIWA KANAWA”
Katobarar ‘Yan Siyasa
Allah da kansa a cikin littafinsa mai tsarki yace Yaku Wanda kukayi Imani Kuji tsoron Allah Yaku Wanda kukai Imani kukiyaye kanku da iyalanku daga wuta Yaku Wanda kukai Imani kutuba daga laifikanku tuba Na har abada Sannan Annabi Muhammad (S.A.W) Yaqara cewa akwai wata tsoka ajikin mutum inta gyaru gangar jiki yagyaru intabaci toContinue reading “Katobarar ‘Yan Siyasa”
YAUDARAR KWANKWASIYYA
Idan Mutanen Kano basu manta ba a kakar zaben 2011 lokacin dawo-dawon Kwankwasiyya sun rabawa Matan jihar Kano Fama-famai tare dayi musu alkawarin bayan zabe zasu basu jarin dubu Hamsin-Hamsin. Bayan an kammala zabe sunyi Nasara mata suka ji shiru ba’a waiwaye su kan batun Jarin ba, hakan yasa suka aika tambaya a gidajen rediyoContinue reading “YAUDARAR KWANKWASIYYA”
Hukumar Zabe A Najeriya Ta Nemi Afuwa
#S4S2019 Hukumar zabe a Najeriya ta nemi afuwar yan Kasar sakamakon dage zabe da tayi ‘yan awoyi kadan kafin a gudanar da zaben ranar Asabar 16/2/2019 Dagewar ta jawo kace-nace a tsakankanin Jam’iyyar dake kan mulki ta APC da kuma Jam’iyyar adawa ta PDP a hannu guda kuma ta jawo asarar dukiya mai dinbin yawaContinue reading “Hukumar Zabe A Najeriya Ta Nemi Afuwa”
Daga Ofishin Yakin Neman Zaben Shugaba Buhari
#S4S2019 Ofishin yaki neman zaben shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi allawadai da matakin hukumar zaben kasar, INEC, na dage manyan zabuka. Hukumar zaben ta ce ta dage zaben shugaban kasa daga ranar 16 ga watan Fabrairu zuwa 23 ga watan na Fabrairu. Kazalika za a gudanar da zaben gwamnoni ranar tara ga watan MarisContinue reading “Daga Ofishin Yakin Neman Zaben Shugaba Buhari”
Hukumar Zabe A Najereriya Ta Dage Zaben Shugaban Kasa Da Majalisar Dattijai Da Ta Tarayya
#S4S2019 Bayan zaman da hukumar zaben tayi a daren Jumma’a 15/2/2019 ta dauki kudirin dage zaben da ta shirya gudanarwa na Shugaban Kasa, Majalisar Dattawa da Majalisar Wakilai ta Kasa a ranar Asabar 16/2/2019 zuwa ranar Asabar 23/2/2019. Haka kuma za’a gudanar da zaben Gwamnoni da Majalisar jahohi ranar Asabar 9/3/2019 Wannan ya faru sakamakonContinue reading “Hukumar Zabe A Najereriya Ta Dage Zaben Shugaban Kasa Da Majalisar Dattijai Da Ta Tarayya”
Mu Zabi Mallam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano
Ina rokon ku dan girman Allah dan kadaitar zatin sa idan Allah ya kaimu gobe ku fito ku dangwalawa maigirma sardaunan kano kuri’a Duk wanda muka bata masa a baya ko a rashin sani ko da sanin mu yayi hakuri ya duba matsayin kano central ya zaba mata mutum managarci kamili Ina neman alfarmar dukkanContinue reading “Mu Zabi Mallam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano”
‘Yar Manuniya Ta Nuna
Tun daga sauna zuwa dakata zuwa zango zuwa rimin kebe zuwa gayawa zuwa fanisau zuwa jaba zuwa sabon birni zuwa rafin malam zuwa titin danrimi zuwa rijiyar lemo zuwa kurna zuwa gobirawa dandazon mutane ne wasu a kasa wasu a kekuna wasu a mashina wasu a motoci wasu kuma sunyi dandazo a gefen tituna sunaContinue reading “‘Yar Manuniya Ta Nuna”
Rama Alkhairi Da Alkhairi
Nayi karatu kyauta a Government Girls secondary school yar’gaya har Sardaunan kano yasauka daga mulki Dan zanyi APC ranar Asabar Insha Allahu Zan Rama Alkairi da Alkairi Daga Humaira Salisu #Shekarau4sanate
Buhari, Ganduje Sardauna
#S4S2019 H.E Mallam Ibrahim Shekarau CON (Sardaunan Kano) ya tabbatarwa duniya cewa, “a iya sanina bani da wani sabani da Shugaba Buhari. Illa dai kawai akwai wasu mabiya wadanda suke kirkirar sabani a tsakanin mu domin samun biyan bukatar kansu. Kuma Insha Allah zamuyi aiki tare da Shugaba Buhari yayin da muka haye kujerun mulki.”Continue reading “Buhari, Ganduje Sardauna”
Nagartaccen Mutum
Ubangiji ga bawan ka nagartacce wanda baya cin mutuncin kowa saboda biyan bukatar kan sa wato Sardaunan Kano ka dora shi akan dukkan abokan hamayyar sa ka bashi rinjaye da nasara a kan su Sani Adamu Hotoro secretary general #S4S_Nassarawa
Kada Ku Jefa Jahar Kano Cikin Fitintinu – Sarki Muhammadu Sunusi II
#S4S2019 Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II ya yi gargadi ga jagororin siyasar Jahar Kano da ma yaransu da kada su kuskura su jefa Jahar cikin fitintinu da rudanin siyasa kawai saboda neman bukatunsu na siyasa Sarkin yace ya zama dole ya yi wannan kira ga jagoroin siyasa, duba da yadda suke tunzura matasaContinue reading “Kada Ku Jefa Jahar Kano Cikin Fitintinu – Sarki Muhammadu Sunusi II”
Idan Kunne Ya Ji…
#S4S2019 Al’ummar Kano da ma na sauran Jihohin Najeriya kuyi nazari da duba na tsanaki akan wadanda zaku basu amanar kanku da dukiyoyinku da mutuncinku da addininku. Wadannan sune masu girmamaku su girmama malamanku da dattijanku da shugabanninku. raba kanku da masu kokarin cin zarafinku da dukiyoyinku da mutuncinku da addininku. Ta haka ne kawaiContinue reading “Idan Kunne Ya Ji…”
SANARWA TA MUSAMMAN
Akwai hira Da za’a gabatar da dan takarar Sanatan kano ta Tsakiya Mal Ibrahim Shekarau a gidajen Radio kamar haka:- Daga gobe Talata. 12/02/19 Talata Rahma Radio 9:00-10:00 pm na dare Radio Kano 9:00-10:00 pm na dare Dala Radio 11:00 – 12:00 pm na dare Arewa Radio 11:00-12:00 pm na dare Pyramid Radio 11:00-12:00 pmContinue reading “SANARWA TA MUSAMMAN”
Karshen Alewa Kasa
Kwankwaso duk sonda Muke yimaka ADDININMU yafika muhimmanci, Dan haka rabuwanmu dakai yazo. Daga Muhammad A Sadiq
WAJIBI DUK MAI KISHIN ADDININ SHI YA KAURACEWA RABI’U KWANKWASO HAR SAI YA BAYYANA TUBA
Daga Mallam Anas Assalafiy Fagge WAJIBI DUK MAI KISHIN ADDININ SHI YA KAURACEWA RABI’U KWANKWASO HAR SAI YA BAYYANA TUBA Ga duk mai bibiyar maganganun Rabi’u kwankwaso ya san cewa duk lokacin da ya samu gabar da zai iya amfani da ita wajen sukan wata alama ta addini Ko masu addini to Sai yayi hakanContinue reading “WAJIBI DUK MAI KISHIN ADDININ SHI YA KAURACEWA RABI’U KWANKWASO HAR SAI YA BAYYANA TUBA”
Fagge, Nassarawa, Tarauni
Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR da tawagar sa sun halarci gagarumin taron yakin neman zaben jamiyar APC na kananan hukomomin Tarauni, Fagge da Nasarawa wanda akayi a Kaura Goje dake karamar hukumar Nasarawa. hukumar ta Nasarawa itace mafi yawan kuri”u a duk Nigeria da kimanin kuri’a dubu dari hudu da uku, 403,000.Continue reading “Fagge, Nassarawa, Tarauni”
Yau 11/2/2019 Karfe 9:00 Na Dare
#S4S2019 A saurari hira ta musamman da Maigirma Mallam Ibrahim Shekarau CON (Sardaunan Kano) Gidajen radion Express, Guarantee da Aminci.
LALACEWAR ZAMANI CE TASA IRE-IREN KA SUKE MULKAR MU
A cikin abin takaicin dana saurara a jawabin tsagerancin da Sanata Kwankwaso yayiwa Mallaman Addini naji ya gargade su cewa su tsame bakin su daga shiga harkar Siyasa, sukyale su sune ‘Yan Siyasa suyi abarsu, in bahaka ba shima yanada Mumbarin sa zai ringa amfani dashi yaci zarafin su. Akan haka nake so inja hankalinContinue reading “LALACEWAR ZAMANI CE TASA IRE-IREN KA SUKE MULKAR MU”

You must be logged in to post a comment.