Daga Datti Assalafiy Sanannen ‘dan jarida Jaafar Jaafar wanda ya fitar da video na zargi akan Maigirma Khadimul Islam Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya wallafa wannan rubutun a shafinsa na racebook tun ranar 25-9-2018 kamar yadda za’a gani a wannan screenshot. Idan ba wata boyayya a kasa Malam Jaafar a matsayinka na ‘dan jarida daContinue reading “ME YA HANAKA TONAWA KWANKWASO DA SURUKINSA ASIRI?”
Category Archives: Uncategorized
AN YANKA TA TASHI: ASIRIN YAN KWANKWASIYYA ZAI TONU
Jam’iyar APC ta jihar Kano ta nemi hukumar zabe da ta bada sunayen masu sa ido na gida da na kasar waje wato observers da aka tantance domin jan’iyar APC na zargin Kwankwasiyya sun yi amfani da na bogi a zaben daya gaba ta. Sannan kuma Jami’ar ta APC ta sake neman hukumar zabe daContinue reading “AN YANKA TA TASHI: ASIRIN YAN KWANKWASIYYA ZAI TONU”
EFCC TA WAIWAYI KWANKWASO
Daga Mal.Bello Muhammad Sharada Hukumar EFCC ta bayar da notis cewa nan gaba kadan, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso zai bakunce ta, domin a samu bahasi daga gare shi akan kudi naira miliyan 70 da aka kwasa daga kowacce karamar hukuma guda 44 na KANO.Jumlar kudin ya kai naira biliyan uku da miliyan 80 kuma anContinue reading “EFCC TA WAIWAYI KWANKWASO”
SHEIKH AHMAD SULAIMAN
Allah dan tsarkin mulkinKa, dan Isar zatinKa, domin darajar litattafanKa, domin sunayenKa tsarkaka, wadanda AnnabawanKa da ManzanninKa da Amintattun bayinKa suke rokonKa kake amsawa, wadanda muka sani da wadanda bamu saniba dan soyayyar da Kakeyiwa Annabi Muhammad SAW, Ka bayyana wannan bawa naKa a duk inda yake. Amin ya Rabbal Alamin
Saurari Zababben Sanatan Kano Ta Tsakiya A Gidajen Radio…
Karka bari a barka a baya wajen sauraron zababben Sanatan Kano ta tsakiya Mallam Ibrahim Shekarau CON Sardaunan Kano domin jin yadda zata kaya a gidajen radio kamar haka; Talata, 19/3/2019 1. Arewa Radio – 10pm.-11 2. Guarantee Radio- 11pm.-12 3. Express Radio – 11pm. 4. Dala Radio – 8pm.-9 5. Rahama Radio – 10pm.-11Continue reading “Saurari Zababben Sanatan Kano Ta Tsakiya A Gidajen Radio…”
Mai girma Gwamna Ganduje Yakai Ziyarar Aiki Mazabar Gama, Karamar Hukumar Nassarawa
Daga Gama an Gama da kungiya insha Allah. Daga Amir Yakson Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR yakai Ziyarar duba aikin Titi a Unguwar Gama wanda Gwamnatinsa ke Gabatarwa. Yau, Litinin. 18/3/2019 Masha Allah Daga Gama angama Yan Gama sungama Magana sunce Ba Chanji Sai Ganduje
Taron Mata Zallah A Mazabar Gama
Daga Auwal Cairo GAMA WARD taron mata zallah da aka gabatar a layin Abba Boss kenan. Matan gama sunce suma Baban Abba sukeyi kuma shi zasu zaba.
KWANKWASO YA NA WATA GANAWAR SIRRI DA JIGA-JIGAN JAM’IYYAR PDP NA KUDANCIN NAJERIYA
Daga Haroun Shekaran Gama Wasu rahotannin sirri da aka samu daga wata majiya mai tushe da ta bukaci a sakaya sunanta, sun tabbatar da cewa tsohon gwamnan Jihar Kano, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi wata ganawar sirri da manya-manyan jiga-jigan jam’iyyar (PDP) da ke sashen kudancin kasarnan yankin Inyamurai. Majiyar ta tabbatar da cewaContinue reading “KWANKWASO YA NA WATA GANAWAR SIRRI DA JIGA-JIGAN JAM’IYYAR PDP NA KUDANCIN NAJERIYA”
SAKO ZUWA GA GURAREN DA ZA’A SAKE ZABE.
Assalamu Alaikum, A Madadin Shugabanin Kungiyar Shekarau 4 Senator (S4S) Na Jihar kano, Kananan Hukomomi Da Na Mazabu. Muna Kira Ga Dukkan Masoya Da Magoya Bayan Mai Girma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau CON (Sardaunan Kano) Da Suke Guraren Da Za’a Sake Zabe. Da Su Fito Ranar Asabar 23/3/2019 Domin Zaben MaiContinue reading “SAKO ZUWA GA GURAREN DA ZA’A SAKE ZABE.”
IDAN MAYE YA MANTA
Daga Nura Mai Labule Ina matukar mamaki idan naji madugun kwankwasiyya yana ikirarin shine mai kishin kano A 2003 munyi wasu ‘yan majalisu guda biyu Hon gali umar na abba daga kano municipil da Hon barau jibril maliya daga tarauni duk wani dan arewa yana alfahari dasu bama dan kanoba amma sabo rashinkishin kano daContinue reading “IDAN MAYE YA MANTA”
Ganduje Ya Bata Tsarin Siniyariti – Kwankwaso
Daga Na’Allah Raheemeeb A wata hira da manema labarai anan Kano, Sanata mai barin gado Rabi’u Musa Kwankwaso yace, Ganduje shine ya bata tsarin siniyariti, ma’ana shine a dauki karami a sakashi akan babba, badan Ganduje yayi haka din ba da yanzu babu matsala. Shekara ta 2023 da shine zai zabi wanda yaga dama yaceContinue reading “Ganduje Ya Bata Tsarin Siniyariti – Kwankwaso”
KAI ‘DAN JARIDAR KWANKWASIYYAH KAJI TSORON ALLAH
Daga Jibril Muhammad Na Tara Dan jarida Jaafar Jaafar wanda ya fitar da faifan video na zargi akan Maigirma gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje yazo da wata boyayyar ajanda da yake da ita akan Malaman jihar Kano Jama’a kusan kowa dai yanzu yana da masaniya akan abinda ya faru da Babban Alaramma MahaddacinContinue reading “KAI ‘DAN JARIDAR KWANKWASIYYAH KAJI TSORON ALLAH”
Umarnin Jagororinmu – Adam M Panda
MATASA INA HANKALINKU DA WAYEWARKU SUKA TAFI? Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da Sanata Malam Ibrahim Shekarau sun umarci ‘ya’yansu 1. Haruna Ibrahim Shekarau (Chiroma) 2. Usman Abdullahi Umar Ganduje (Abba) da su shiga cikin ‘yan uwansu Matasa wajen zagawa kananan hukimomin Jihar Kano 44 domin tallata hajjar APC. Haka kuwa akayi. Amma Sanata Rabi’u MusaContinue reading “Umarnin Jagororinmu – Adam M Panda”
Kwankwaso Ya Kafa Kwamitin Gano Filayen Da Za a Kwacewa Talakawa Idan Abba Ya Hau Mulki
Daga Idris Zango Wannan Ja. Allah wadai da wannan mummunan tanadi da Kwankwaso yakewa mutanen Kano, wai tunanin PDP Kwankwasiyya zata sake dawowa kan kujerar gwamnatin jihar Kano. Dan kuwa labarin sirri da yake samunmu yanzun nan ance jiya Jumaa da daddare ne ya kafa wani kwamitin da zai bi wurare a cikin Kano dominContinue reading “Kwankwaso Ya Kafa Kwamitin Gano Filayen Da Za a Kwacewa Talakawa Idan Abba Ya Hau Mulki”
Free Education Ko Yaudara? – Muzammil Mandawari
A ranar da aka rantsar da Malam Ibrahim shekarau a matsayin gwamnan Kano a jawabin sa na farko yace ya daukewa mata biyan kudin makaranta Da zuwan sa gwammnan Kano Karo na biyu Sen Rabiu kwankwaso ya dawo da biyan kudin makarantar, har akai hira da kwamishinan ilimi na wancen lokacin yake cewa duk ubanContinue reading “Free Education Ko Yaudara? – Muzammil Mandawari”
Idan Abba Ya Zama Gwamna Bazai Biya Mafi Kankantar Albashi Na #30,000 Ba -Kwankwaso
Kamar yadda muka sha fada a baya cewa, Kwankwaso ne zai dawo mulki a karo na uku (3) a Jihar Kano matukar al’ummr Kano din suka zabi Abba Kabir Yusuf a matsayin Gwamna, a wata ganawa da yayi a Kaduna da magoya bayansa, Kwankwaso yace, Abba bazai biya ma’aikatan na Jihar Kano mafi kankantar albashiContinue reading “Idan Abba Ya Zama Gwamna Bazai Biya Mafi Kankantar Albashi Na #30,000 Ba -Kwankwaso”
Ba A Fafar Gora Ranar Tafiya – Umar Faruq Muhammad
AL’ ANA WAQAD ASAITUM? Kowa yasan kungiyar Kwankwasiyya tayi Imani babu ruwan Siyasa da Addini, kwanannan Madugun su yace da Magada Annabawa sudena tsoma baki a siyasa ko kuma yayi amfani da Mumbarin sa na Ashariya ya ragargaje su. A wurin ‘Yan Kwankwasiyya Madugun su Takalmin karfe ne dashi, kowa yataka ya taku. Lissafin KwankwasiyyaContinue reading “Ba A Fafar Gora Ranar Tafiya – Umar Faruq Muhammad”
KADA KU SAURARE SU – Ibrahim Shekarau CON
Tare da girmamawa a gareku. Ina yi muku sallama ta addinin Musulunci, Assalamu alaikum. Nine dan uwanku, Ibrahim Shekarau, wanda kuka zaba tare da sauran takwarorina a matsayin sanatoci domin mu wakilceku a Majalisar dattijai ta Najeriya. Masoya da yawa suna tambayar gaskiyar zantukan karya da suke yawo dangane da samun sabani da shugabanninmu naContinue reading “KADA KU SAURARE SU – Ibrahim Shekarau CON”
Yanzu Haka A Gwagwarwa Police Station – Haroun Shekaran Gama
Daga Kano Nasarawa LG Yanzu Haka a GWAGWARWA POLICE STATION Dandazon yan jam’iyar PDP kwankwasiya daga Gama sunzo su kwaci yan uwansu wanda aka kama sunabi gidagida a Gama suna siyan kuria Amma yan sanda sun bude wuta sama da HARBI DA TIYAGAS
Makaryacin Dan Jaridannan Jafaar Jafaar – Jibril Muhammad Na Tara
Makaryacin Dan jaridannan Jafaar Jafaar – shine mutum na farko da ya wallafa labarin kanzon kurege na shirin tsige cp wakili a shafinsa na Daily Nigeria Sbd adawarsa da Gwamna Ganduje Allah ka tsinewa wanda bayason zaman lafiyar kano.
ASHE CI DA ADDINI YANA DA RANA? – Sardaunan Matasan Gobirawa
ASHE CI DA ADDINI YANA DA RANA…??? Abin da mamaki yau gashi mutanen madugu masu yaki da ci da addini sun zama masu ci da addinin, shin kuma kenan yanzu kun fara ci da addinin kenan ? Koh kuwa yaya abun yake ne ?
Adadin Wuraren Zabe Da Aka Soke A Fadin Jihar Kano – Aminu Abba Mohd
Adadin wuraren zabe da aka Soke a fadin jihar Kano wadanda za’a sake gudanar da sabon zaben gwamna anan gaba kadan (1) Bichi Za’a sake a wurin zabe 1 saboda aringizon kuri’u . . (2) Dawakin Kudu Za’a sake a wurin zabe 1 saboda samun rikici . . (3) Doguwa Za’a sake a wuraren zabeContinue reading “Adadin Wuraren Zabe Da Aka Soke A Fadin Jihar Kano – Aminu Abba Mohd”
A Zauna Lafiya
Ga wata muhimmiyar sanarwa!!. Mai Girma Gwamnan Jihar Kano , Dr. Abdullahi Umar Ganduje, na kira Ga daukacin al’ummar Jihar Kano da a kwantar da hankula, a zauna lafiya tare da girmamawa da ganin mutuncin juna musamman a wannan lokaci da mu ke ciki. Mu sani cewa zaman lafiya da kwanciyar hankalin al’umma shine tushenContinue reading “A Zauna Lafiya”
Kano Police Warn Against Celebration Of Unofficial Results
The Kano State Police Command has warned residents of the state against celebrating unofficial results of the Governorship and State House of Assembly elections. Read more at: https://www.vanguardngr.com/2019/03/kano-police-warn-against-celebration-of-unofficial-results/
“Dan Halak Bai Manta Halacci” – Abdulrahman Usaini
Ganduje yayiwa jagoranmu Sardauna halacci kuma ya mutunta Sardauna a fili qarara kowa ya gani, wanda hakan ya jawowa gandujen baqin jini a wajen wasu yaransa da suka ganin sun wahalta masa. Gandujen yayi wa Sardaunan wannan halarcin ne a dai-dai lokacin da wadanda Sardaunan ya goya suka ci amanarsa, koda kuwa gandujen yayi hakanContinue reading ““Dan Halak Bai Manta Halacci” – Abdulrahman Usaini”
WALLAHI MAMAKI KUKE BANI! – Umar Faruq Muhammad
Lamuran rayuwa dakuke gani kowa yana gudanar dasu ne gwargwadon yadda ya fahimta. Lissafin Fahimtar Siyasar Kano ya tabbatar damu akan tsarin goyawa Gwamna Ganduje baya a zaben Gobe, ku kuma taku fahimtar ta saba da tamu. Meyasa bazaku tsaya ataku ku barmu a tamu ba sai kudinga nuna tamu sabawa Allah ce saboda kunaContinue reading “WALLAHI MAMAKI KUKE BANI! – Umar Faruq Muhammad”
INEC Tayi Kolin ‘Yan Takarkarun Gwamnoni
TOFA RANAR ASABAR DUK WANDA YA DANGWALAWA PDP YAYI A BANZA #S4S 2019 INSHA ALLAH. Daga Naseero Zango
Sako Daga Zababben Sanata Mall. Ibrahim Shekarau
Assalamu alaikum, ‘yan uwana jama’ar Kano. Tare da girmamawa a gareku, ina yi muku fatan alheri, ina rokon Allah ya yi riko da hannayenmu gaba daya. A satin da ya gabata, kun fito kun zabeni da abokan aikina Sanatoci biyu da ‘yan majalisar tarayya a mazabu 24 a tutar jam’iyyar APC. Mun gode kwarai daContinue reading “Sako Daga Zababben Sanata Mall. Ibrahim Shekarau”
KU DAINA KIRAN SON ZUCIYARKU DA CANCANTA – Bale Dawaki Basarsaune
1 Kace bakasan GANDUJE ba saboda zargin cinhanci da rasha amma kana San KWANKWASO shidaaka kama dumu dumu har aka yanke masa hukuncinwhite paper 2003. 2 Kace bakasan GANDUJE saboda ya sayar da filinmasallaci amma kana San KWANKWASO Wanda yarushe masallatai. 3 Kace bakasan GANDUJE Saboda ya rufe wasumakarantu Amma Kanasan KWANKWASO daya korimalaman makaranta.Continue reading “KU DAINA KIRAN SON ZUCIYARKU DA CANCANTA – Bale Dawaki Basarsaune”
Banbancin Sardaunawa Da Kwankwasawa
#S4S2019 A kowane lokaci ana bukatar shugabannin al’ummah su dinga fadawa mabiyansu gaskiyar al’amari da aikata daidai da gujewa ba daidai ba, domin kara musu kwarin gwuiwa a inda aka sami aikata daidai, haka kuma kaucewa rashin daidai yayin da aka sami wani sabani. Wannan shine yake rage tsegumi da jita-jita da rashin tabbas aContinue reading “Banbancin Sardaunawa Da Kwankwasawa”

You must be logged in to post a comment.