Da safe ake kama fara Allah yayi muku gyadar dogo kunyar da kwallon mangoro kun huta da kuda APC chanji
Category Archives: Uncategorized
Babbar Kotun Tarayya A Jihar Kano Ta Soke Takarar Abba K Yusuf
Mai shari’a Lewis Allagoa dake babbar kotun tarayya a Jihar Kano ya soke takarar Abba K Yusuf na Jam’iyyar PDP sakamakon rashin gudanar da zaben fidda gwani da ba’ayiba Sauran bayanai na nan tafe
Atiku ya bayyana dalilin da ya sa aka kama surukin sa da lauyan sa
Atiku ya bayyana dalilin da ya sa aka kama surukin sa da lauyan sa Source: Facebook Atiku a wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na twitter a ranar 4 ga watan Maris, yayi kira fa wadanda ke hukunta su da su tuna cewa gwamnati aba ce da ake sanya ran za ta wanzar daContinue reading “Atiku ya bayyana dalilin da ya sa aka kama surukin sa da lauyan sa”
An Raina mana Hankali – Ismail Lamido
Kano Central Situation Room An Raina mana Hankali Bayan zama da muka yi na kwana uku don sani halin da ake ciki a zaben Sanata kano ta tsakiya da sanin yanayin da zaben yake ciki tun daga fara shirin zabe har saka kuri’a da kidaya ta, munyi aiki tukuru wajen tabbatar da kuri’un da akaContinue reading “An Raina mana Hankali – Ismail Lamido”
Zabi Ya Rage Naku – Nafiu Rabiu Sani Mainagge
“Ina da ilimin taurari..” “Ina da ilimin ruwa..” “Duk wacce ta daura atamfar da Ganduje ya raba ruwanta zai qafe…” “Duk wacce ta daura atamfar aurenta zai mutu…” “Aure miliyan daya zasu mutu a Kano…” Tambayoyin a nan sune: 1. Shin Kwankwaso boka ne ko kuwa? 2. Yana da ilimin ruwa da taurari ya akaContinue reading “Zabi Ya Rage Naku – Nafiu Rabiu Sani Mainagge”
BAREWA BA ZATAYI GUDU DANTA YAYI RARRAFE BA – Amir Yakson
Kowa ya zabi Abba Gida-Gida ya zabi a Rushe dakin Allah. Abba Gida-Gida shine ya jagoranci rushe masallatai a cikin garin kano a bisa umarnin Ogansa madugu. Allah ka tseratar da mu daga irin wannan mulkin na karshen zamani
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! Ana sanarda dukkannin Exco na jiha, da Co-ordinators na kananan hukumomi, da kuma dukkannin membobi na #S4S2019 cewa akwai zuwa yiwa jagoranmu kuma shugabanmu Khadimul Bn Adam wal Islam mai girma Sardaunan Kano wanda zuwan zai kasance kamar haka:- Rana:-Lahadi 03/03/2019. Wurin haduwa:- Fadar Mundubawa gidan Sardauna. Lokaci:- 11:00am na safe idanContinue reading “SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!”
Ungulu Da Kan Zabo – Sani Adamu Hotoro
Ungulu da kan zabo daga wajen y’an kwankwasiyya. Bayan sun gama zagin baba buhari sun nuna cewar suma karfin su ya kawo Amma jim kadan bayan kanawa sun yi musu wanwar sai suka nuna yanzu su ma wai na buhari ne Kun gama zabar atikun ku kunga bayyi nasara ba shine yanzu za ku rainawa kanawaContinue reading “Ungulu Da Kan Zabo – Sani Adamu Hotoro”
Me Zakuce Akan Wannan
Munyi sallah mungayawa ALLAH ya bimana hakkinmu domin jakikanin gaskiya duniya tasani mu mukaci zane akamurdemana Allah gaka gasunan Allah kayimana sakayya ta Alkahiri AmeenBy HAMZA A ADO YAKO
Zabe Na Gaba
Ga Sakon Kasashen Duniya Ga Yan Najeriya Akan Zaben 2019.Wannan Yabon Da Sukayi Mana Shine Zai Kara Tabbatar Da Dimukuradiyya Mai Dorewa A Najeriya.A Saboda Haka Al’umma Mu Fito Ranar 9th March, Domin Zaben Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Khadimul Islam Da Mataimakin sa Dr.Nasiru Yusuf Gawuna Tare Da Yan Majalisar Dokoki Na KanoContinue reading “Zabe Na Gaba”
Mu Dan Dara
Godia da ruwan bama-baman kuri’a sai Borno Qarar fashewar tukucin kuri’a sai mutanen Yobe Akori maigida da kuri’un gidansa sai Gombawa Kaki naka kaso mutumin kirki sai Adamawa Gadara da nuna isar ruwan kuri’u sai Kanawa Kafidda rai kuma abaka sai mutanen Nasarawa Kasaka rai a hanaka sai mutanen Ibadan din Oyo Tarun dukiyar kuri’uContinue reading “Mu Dan Dara”
Latest And Final Presidential Election Results
Latest Presidential Results
SAKON GODIYA
Da sunan Allah Ta’ala, mai rahama da jinkai, tsira da aminci su tabbata ga Annabi Muhammadu SAW. Ni Sanata Ibrahim Shekarau, mai wakiltar al’ummar jihar Kano Ta Tsakiya,, ina farawa da godiya ga Allah bisa wannan nasara da ya bamu ta cin zaben sanata a jam’iyyarmu ta APC. Wannan nasara ta al’ummar mu ce gabaContinue reading “SAKON GODIYA”
SAKON TAYA MURNA DA KUMA BANGAJIYA.
A mamadin jagororin #S4S wato Alhaji Salisu Indabawa da Alh. Haruna Muhammad Gama (Garkuwar Sardauna) da kuma shugabanninta na jiha dana kananan hukumomi karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada. Muke amfani da wannan dama domin mika sakon bangajiya ga masoya da jama’ar Kano ta tsakiya da kuma yan jam’iyyarmu ta APC mai albarka bisa fitar dangoContinue reading “SAKON TAYA MURNA DA KUMA BANGAJIYA.”
Da Dumi-Duminsu
Mallam Ibrahim Shekarau ya lashe zaben Sanatan Kano ta Tsakiya da kuri’u masu rinjaye sosai Mallam Ibrahim Shekarau ya sami kuri’u 506,271 a jam’iyyar APC. Shi kuma abokin karawarsa Aliyu Sani Madaki ya sami kuri’u 276,768.
FADUWAR BAKAR SHAFA!
Bayan kammala zaben 2015 Abdullahi Rogo ya Jagoranci wata kangararriyar tawaga dasuka kangarewa Amintacciyar tafiyar Fadar Mundubawa. Daga cikin dalilin su na waccen Kangarar shine wai Jagorancin Mundubawa yanada sako -sako a harkar samun Nasarar zabe, Tauhidin su yanuna musu sai an hadu da Kwankwaso za’a iya cin zabe, Kwankwaso ne Jagoran da zai rufeContinue reading “FADUWAR BAKAR SHAFA!”
Muna Taya Murna
Sen. Ibrahim Shekarau MEDIA Yanzu haka muna SAS muna jiran sauran Kananan Hukumimi Hudu (4) Dala, Gwale, Kumbotso da Nassarawa kafin bayyana zaben Sanatan Kano me jiran rantsuwa a hukumance. Ko shakka babu Al’ummar Jihar Kano munyi zabi nagari, mun zabi cancanta, mun zabi dattako, mun zabi alkhairi, mun zabi mutunci, mun zabi girmamawa, munContinue reading “Muna Taya Murna”
BAMBANCIN MUMBARIN HUDUBA DA NA MASU ASHARIYA
Shekaranjiya Juma’ah itace Jajiberin Zaben Shugaban kasa da Majalisar Dattawa data wakilai. Mafi yawan Limaman Juma’ah sunyi amfani da Mumbarin su wajen kiran Al’umma suyi Nagartaccen zabe, sun siffanta irin Mutanen da yakamata a zaba. AlhamdulilLah, alamu sun nuna tasirin Mumbarin su ya zarta na Masu Ashariyya, domin Mutane suna daukar irin hudubobin da MallamaiContinue reading “BAMBANCIN MUMBARIN HUDUBA DA NA MASU ASHARIYA”
Kwankwasawa Sun Fara Tonon Sikili
Ba nine na fada ba, dayan nan ne ya fada 1. An baka naira milyan d’ai-d’ai ka bawa kowanne dan takarar majalisar jiha na jihar kano ka basu naira dubu dari biyar biyar 2 . An baka kabawa kowanne dan takarar majalisar wakilai milyan daya da rabi ka basu dubu dari bakwai da hamsin hamsinContinue reading “Kwankwasawa Sun Fara Tonon Sikili”
SHEKARAU YA CI MAZAƁAR SA Mazaɓar Sanata Mal. Ibrahim Shekarau GIGINYU WARD Mallam Ibrahim Shekarau’s polling unit President: APC 219 PDP :27 Senator APC 188 PDP:84 Reps: APC 148 PDP:108 AN KAYAR DA KWANWKASO A MAZAƁAR SA Mazaɓar Tsohon Sanata Rabi’u Kwankwaso KWANKWASO WARD Rabi’u Musa Kwankwaso’s polling unit Malamai Polling Unit 001 President APCContinue reading
Idan Ma Banda Tsaurin Ido…..
Muna sa ran gobe In Sha Allah kamar e yanzu mun yi janaizar Kwankwasiyya a Jihar Kano. Inda Sanatocin mu guda uku duk zasu lashe zaben su, sannan yan majalisar taraiya su 24 suma tas zamuyi cinye du da Izinin Allah. Kai idan ma banda tsaurin ido na yan Kwankwasiyya, ina Ali Madaki zai jaContinue reading “Idan Ma Banda Tsaurin Ido…..”
Jumma’a Ranar Hutuce A Najeriya
#S4S2019 Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ware ranar Jumma’a 22/2/2019 ta zama ranar hutu ga ma’aikata domin su sami sukunin yin tafiya-tafiya zuwa garuruwansu su gudanar da zabe. Wannan sanarwa ta fito ne daga bakin Ministan cikin gidan Danbazau wanda babban sakataren ma’aikatar Georgina Ehuriah ya wakilta. A cewar Danbazau wannan hutu bai shafi ma’aikatan bankunaContinue reading “Jumma’a Ranar Hutuce A Najeriya”
Lambobin Jami’an Tsaro Na Katta-Kwana
#S4S2019 Rundinar ‘yan sandan Nigeria ta fitar da nambar wayoyi sashin Operation na rundinar ‘yan sandan Nigeria jihohi 36 da babban birnin tarayya Abuja wanda ‘yan Nigeria zasu kira domin isar da rahoton gaggawa akan barazanar tsaro da aka gani yayin gudanar da zabe a garuruwansu dake fadin tarayyar Nigeria Ga nambar wayoyin jami’an ‘yanContinue reading “Lambobin Jami’an Tsaro Na Katta-Kwana”
PDP Itace Matsalar Najeriya
1 – Sunce a lokacin da suka mikawa Buhari mulki a shekarar 2015 buhun shinkafa tana N8,500. Sun manta a lokacin da aka mika musu Mulki a shekarar 1999, buhun shinkafa tana N2,500. 2 – Sunce sun mikawa Buhari mulki litar petur tana naira 87. Sun manta an mika musu mulki a shekarar 1999 litarContinue reading “PDP Itace Matsalar Najeriya”
Yau Na Hadu Da Kwankwasawa
Yau na hadu da kwankwaso a airport road na fito daga zungeru road , muka rankaya muka nausa zuwa junction na kings garden inda a nan wani mugun direba a cikin motoci masu yi masa rakiya yayi kokarin angaje ni gefe guda Hhhhhh kai mugu bashi da kama, amma dai na tsira ne ba waiContinue reading “Yau Na Hadu Da Kwankwasawa”
Wane Tanadi Arewa Tayi
Wane tanadi Arewa tayi domin ‘yan uwanmu dake kudu? Labari yana nunawa cewa gwamnonin jihohin kudu maso gabas da manyan yan siyasa na yankin sun yi tanaji na Musamman domin samawa yan bangaren su motoci don su koma gida su yi zabe. Abin da ake bukata ga kowa shi ne ya nuna PVC na wannanContinue reading “Wane Tanadi Arewa Tayi”
Bamu Amincewa Kowane Mutum Yin Aiki Da Na’urar Tantance Katin Zabe ba – Prof. Yakubu
#S4S2019 Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta Prof. Mahmood Yakubu ya sanar da manema labarai a yayin wata ganawa dasu cewa, ba gaskiya bane labaran dake zagayawa cewa, akwai wasu mutane daga wajen hukumar da aka amince su seta na’urar da take karanta katin zabe wato card reader. Prof. Yakubu yayi wannan bayani ne yayinContinue reading “Bamu Amincewa Kowane Mutum Yin Aiki Da Na’urar Tantance Katin Zabe ba – Prof. Yakubu”
Garuruwan Harbau Da Jangefe Za Su Amfana Da Dam
Aiki Aiki Aiki Aiki Aiki Aiki dai Engr Sani Bala Idan baku manta ba dai Wakiln Kunchi Da Tsanyawa ya samarda Dam a garin #Danjaka dake karamar hukumar Kunchi da kuma garin Kwarwa dake karamar hukumar Tsanyawa yadda ya saba to ya qara a yau 19/2/2019 mai gayya mai Aiki Honorable Dr. Engr Sani BalaContinue reading “Garuruwan Harbau Da Jangefe Za Su Amfana Da Dam”
Mu Tashi Mu Farka Domin Kare Kasarmu
#S4S2019 San zuciya, handama da babakere shine ya addabi Najeriya kuma yayi mata dabaibaiyi wajen rashin cigaban Kasar, wannan bayani ya fitowa ne daga bakin shugabannin kawo zaman lafiya na Kasa Gen. Abdussalami Abubakar (mai ritaya) da Bishop Mathew Hassan Kukah A cewarsu, ya zama wajibi ga al’ummar Najeriya su kare dimokaradiyya, su rungumi gudanarContinue reading “Mu Tashi Mu Farka Domin Kare Kasarmu”

You must be logged in to post a comment.