Najeriya tasha addu’oi a Kasar Saudi Arabia

A yau yayin hawan Arfa a Kasar Saudi Arabia wasu shugabanni da mashahuran malamai sun yi wa Kasar Najeriya addu’oi na masamman domin samun dorewar zaman lafiya, kwanciyar hankali da bunkasar arziki. Muna fatan Allah ya amsa addu’oin kuma suma muna fatan Allah ya karbi aikin hajjin da suka gudanar. Mun sami wannan labari dagaContinue reading “Najeriya tasha addu’oi a Kasar Saudi Arabia”

Quran 2:14

وَإِذَا لَقُوا الَّذِينَ آمَنُوا قَالُوا آمَنَّا وَإِذَا خَلَوْا إِلَىٰ شَيَاطِينِهِمْ قَالُوا إِنَّا مَعَكُمْ إِنَّمَا نَحْنُ مُسْتَهْزِئُونَ And when they fall in with those who believe, they say: We believe; but when they go apart to their devils they declare: Lo! we are with you; verily we did but mock.

WACCE RAWA KUNGIYAR KWADAGO KE TAKAWA A KANO?

Daga Umar Faruq Muhammad: Lokacin da Gwamnatin Mal. Ibrahim Shekarau tayiwa Ma’aikatan Jihar Kano karin albashi na #12,500 Minimum wage an cimma matsaya tsakanin Gwamnatin da Kungiyar Kwadago cewa tunda Gwamnatin tana bawa Ma’aikata Kudin Gero da na Rago za’a dena bada kudin hutu (Leave Grant) tunda ga Albashi nan an kyautata shi, a lokacinContinue reading “WACCE RAWA KUNGIYAR KWADAGO KE TAKAWA A KANO?”

Yaushe sabon albashin ma’aikata zai fara aiki?

Sanin kowa ne a ranar 18/4/2019 maigirma shugaban kasar Najeriya Muhammad Buhari ya rattaba hannu akan sabon tsarin albashin ma’aikata wanda akace zai fara daga wannan rana da shugaban kasar yasa hannu yau fiye da watanni uku kenan. Shi wannan tsarin albashin an tsuguna an tashi tsakanin kungiyoyin kwadago da jami’an gwamnati har tsayin kusanContinue reading “Yaushe sabon albashin ma’aikata zai fara aiki?”

CNG: Ba ruwan mu da shirin yin fito-na-fito da hukumomin.

Jimlar hadakar kungiyoyin Arewa da aka fi sani da The Coalition of Northern Groups (CNG) sun gana da manema labarai ranar Lahadi 4/8/2019 inda suka sanar musu cewa, anja hankalinsu domin yin wani gangami da wata kungiya ta tsara gudanarwa daga Litinin 5/8/2019, (CNG) ta fada da kakkausan harshe cewa, ta tsame hannunta daga kiraye-kirayenContinue reading “CNG: Ba ruwan mu da shirin yin fito-na-fito da hukumomin.”

SHIRIN TALABIJIN NA RAHMA SHIRIN REDIYO NA RAHMA

Gidan talabijin Na RAHMA a shirin MIKIYA zan gabatar da tattaunawa ta musamman akan matakin da gwamnatocin jihohin North West suke dauka akan matsalar tsaro, haka za a yi magana akan shigowar Farfesa Attahiru Jega cikin siyasar jam’iyyar PRP da ma’aikatun da ake sa rai za a tura ministocin da shugaban kasa Muhammad Buhari yaContinue reading “SHIRIN TALABIJIN NA RAHMA SHIRIN REDIYO NA RAHMA”

Jami’an tsaro sun gargadi iyaye su kula da yaransu karsu shiga zanga-zangar kawo fitina

Wata kungiya mai suna #RevolutionNow wacce wani dan jarida kuma dan siyasa mai suna Omoyele Sowore ke jagoranta, domin kokarin tirsasa chanja gwamnatin Najeriya. Helkwatar yan sanda karkashin babban sifeton yan sanda na kasa Muhammad Adamu tace, wannan kungiyar haramtacciyace kuma cin amanar kasa ne tare da kokarin kawo hargitsi a kasar da ake mulkinContinue reading “Jami’an tsaro sun gargadi iyaye su kula da yaransu karsu shiga zanga-zangar kawo fitina”

Falalar Goman Farko Na Watan Zul Hijja

A yau juma’a daya ga watan Musulunci mai Alfarma wato watan Zul Hijja na shekara ta 1440. Ga wasu daga cikin falalar wannan wata da kuma abubuwan da ake bukatar Musulmi mu yi don samun ribar wannan watan: * Allah yayi rantsuwa da wannan ranaku a cikin alqur’ani maigirma ‎الفجر وليال عشر Jamhurun malamai sunContinue reading “Falalar Goman Farko Na Watan Zul Hijja”

FRSC: Bamu da ikon karbewa driver takardun mota

Hukumar kare hadurra ta kasa wato Federal Road Safety Commission (FRSC) tace, babu wani jami’inta dake da ikon karbewa driver takardun motar sa, abinda kawai zasu iya karbewa driver shine license na tuki yayin da driver ya karya dokar tuki saboda shine mallakin gwamnatin tarayya. Kwamandan rundunar ta Ilorin Zakari Muhammed shine ya bayyana hakaContinue reading “FRSC: Bamu da ikon karbewa driver takardun mota”

Gwamnatin Tarayya zata samar da tashar sauke kaya a Kano

Gwamnatin Tarayya ta dukufa wajen tabbatar da tashar sauke kaya wacce bata shafi ruwan teku ba. Wannan cibiya da aka fi sani da Dala Inland Dry Port, idan aka tabbatar da ita za ta habaka tattalin arzikin yankin Arewa maso Yamma dama kasa bakidaya. Babban Darakta mai kula da hukumar samar da jujjuya ayyukan cigabaContinue reading “Gwamnatin Tarayya zata samar da tashar sauke kaya a Kano”

An raka wakilin masarautar Takai domin fara aiki.

Sarkin Rano Dr Tafida Abubakar Ila Autan Bawo ya nada wakilai a Kura, Garun Malam, Bebeji da Takai a sakamakon dakatar da hakiman wadannan yankuna da akayi a baya-bayannan. Gashinan inda aka raka wakilin Takai a wannan rana ta Laraba 31/7/2019. Allah yayi riko da hannayesu, ya rabasu da yan gangan da ganganci, ya basuContinue reading “An raka wakilin masarautar Takai domin fara aiki.”

SAKON TAYA MURNA GA SENATOR KANO CENTRAL DR. IBRAHIM SHEKARAU DAGA #S4S TA JIHA.

A madadin jagororin #S4S na Jiha Alh. Salisu Indabawa da Alh. Haruna Muhammad Gama (Garkuwar Sardauna) da shugabanninta na Jiha dana kananan hukumomi da sauran membobinta karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada muke amfani da wannan dama domin mika sakon taya murna ga jagorammu kuma Sanatan Kano ta tsakiya mai girma Sardaunan Kano Dr. Mallam IbrahimContinue reading “SAKON TAYA MURNA GA SENATOR KANO CENTRAL DR. IBRAHIM SHEKARAU DAGA #S4S TA JIHA.”

SHUGABANCIN KWAMITIN MAJALISAR DATTIJAI

Shugaban Majalisar dattijai na tarayyar Najeriya Sanata Dr Ahmed Lawn ya bayyana sunan Mallam Ibrahim Shekarau a matsayin shugaban kwamitin harkokin hukumomin gwamnati da dukkan ma’aikata na tarayya. Sunan kwamitin: Establishment and Public Service. An fadi wannan suna ne cikin sunayen da aka gabatar a yau da rana bayan kammala tantance ministocin kasar da sahalewaContinue reading “SHUGABANCIN KWAMITIN MAJALISAR DATTIJAI”

SAKON TA’AZIYYA DAGA #S4S TA JIHA.

A Madadin jagororin tafiyar #S4S da kuma shugabanninta na jiha karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada muke amfani da wannan dama domin yiwa daya daga cikin shugabannninta na jiha mataimakin Secretary wato Na’Allah Raheemeeb bisa rasuwar yayarsa wadda Allah ya yiwa rasuwa. Da fatan Allah ubangiji (S.W.A) ya jikanta ya gafarta mata ya yafe mata kurakurantaContinue reading “SAKON TA’AZIYYA DAGA #S4S TA JIHA.”

KANO TA TSAKIYA: LAYA TAYI KYAN RUFI

Daga Umar Faruq Muhammad: Kasa da watanni biyu da fara zaman Majalisa ta 9 alamu na nuna Yan tsakiyar Kano sunyi nasarar tura wakili. A iya zaman da Majalisar Dattawa tayi anji amon Sabon Sanata wajen bada gudunmuwa kan batutuwan da kai tsaye talakawan Nijeriya zasu amfana. Wani abu da ya burge ni da wannanContinue reading “KANO TA TSAKIYA: LAYA TAYI KYAN RUFI”

Majalisar Wakilai tayi kira da a sake kidaya jama’ar Najeriya

Majalisar wakilai ta Najeriya tayi kira ga hukumar kidaya su hanzarta sake kidaya al’ummar Najeriya. Wannan ya biyo bayan kudirin da dan Majalisar Wakilai na Tarayya Afolabi Olalekan (APC, Osun) ya gabatar domin sanin yawan al’ummar, duba da talaucin dake addabar kasar kuma ga yawan jama’a na karuwa, kamar yadda yace, Najeriya ce kasa taContinue reading “Majalisar Wakilai tayi kira da a sake kidaya jama’ar Najeriya”

SANATA SHEKARAU YA NEMI BAHASI KAN AMFANI DA HARSUNAN GIDA

A karo na biyu cikin sati guda a tsayawarsa gaban Majalisar dattijai, Sanatan Kano ta Tsakiya Mallam Ibrahim Shekarau, ya nemi tsohon ministan kimiyya da fasaha, Cif Ogbonnaya Onu, ya yi bayani kan matakin da zai dauka domin amfani da harsunan gida wajen bada ilmi na kimiyya da fasaha Idan an nada shi minista. MallamContinue reading “SANATA SHEKARAU YA NEMI BAHASI KAN AMFANI DA HARSUNAN GIDA”

Ba zamu yadda da janye tallafin mai ba – Majalisar Dattawa

Majalisar dattawan Najeriya sunce, ba zasu amince da janye tallafin man-fetir ba, saboda janyewar zata kara tsadar man da kuma jefa al’umma cikin matsananciyar wahala Maimakon haka, majalisar zata bincika kamfanonin da aka basu lasisin gina matatun man-fetir har guda arba’in da uku (43) amma basu fara aiki ba, su gaggauta fara aikin kamar yaddaContinue reading “Ba zamu yadda da janye tallafin mai ba – Majalisar Dattawa”

Majalisar dattawa ta Najeriya ta dakatar da tafiya hutu

Sakamakon sunayen ministoci da fadar shugaban kasa Buhari ta tura wa majalisar dattawa a wannan rana ta Talata 23/7/2019 domin tantancewa. Majalisar ta dakatar da tafiya hutu da zatayi 26/7/2019 domin hanzarta dubawa da fara tantance mutanen da shugaban kasa ya tura domin su zama ministoci. #SenIbrahimShekarauMedia

Sen Ibrahim Shekarau Yakai Ziyara Hukumomin TETFUND da NUC

Litinin 22/7/2019 Daga Jibrin Muhammad Na Tara: Mai Girma Sanatan Kano ta Tsakiya Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano a National University Commission (NUC) Sen. Malam Dr. Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano ya kaiwa Sakataren NUC Prof. Abubakar Adamu da Sakataren TETFUND Prof Solomon Elias Bogoro da Proprietar BAZE University Abuja Dr Datti Baba Ahmad Ziyara sunContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau Yakai Ziyara Hukumomin TETFUND da NUC”

Design a site like this with WordPress.com
Get started