A Madadin Shugabani Da Magoya Bayan Kungiyar Shekarau 4 Senator (S4S). Muna Farin cikin Gayyatar Dukkan Masoya Mai Girma Gwamna Kano Khadimul Islam Dr Abdullahi Umar Ganduje Da Mataimakinsa Dr Nasiru Yusif Gawuna Tare Da Jagoranmu Sardaunan Kano Kuma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Da Jam’iyar A. P. C, Zuwa Daurin AurenContinue reading “Sanarwa ta Musamman Daga S4S”
Category Archives: Uncategorized
Buhari ya tura da sunayen Ministoci Majalisa
Ga cikakkun sunayen da jihohinsu kamar haka: 1. Abia: Dr. Ukechukwu Ogah 2. Adamawa: Muhammadu Musa Bello 3. Akwa Ibom: Sen. Godswill Akpabio 4. Anambra Dr. Chris N. Ngige 5. Anambra Sharon O. Ikeazor 6. Bauchi Adamu Adamu 7. Bauchi Amb. Mariam Y. Katagum 8. Bayelsa Timipre Silva 9. Benue Sen. George Akume 10. BornoContinue reading “Buhari ya tura da sunayen Ministoci Majalisa”
HALAYE GUDA 5 DA SUKA SA AKE GANIN IBRAHIM SHEKARAU A MATSAYIN ADALIN JAGORA
Daga Shehun Dashi: Kyawawan halayensa da kyakyawar mu’amalarsa sunsa ya sufantu da halaye kamar haka : – 1 – Ganin girman dan Adam yanda baiya raina na kasa da ganin girman na gaba da tausayawa masu rauni a cikin al’umma. 2 – Yana neman sharawar masana, kuma yana karbar shawarar kowa dan yin amfani daContinue reading “HALAYE GUDA 5 DA SUKA SA AKE GANIN IBRAHIM SHEKARAU A MATSAYIN ADALIN JAGORA”
Sakacin Jami’an Tsaro a Najeriya
Matsalar tsaro a Najeriya har da sakacin jami’an tsaro, duba da yadda tsaro ke barazana a Najeriya, an sami wani mutum a filin tashi da saukar jiragen sama na Murtala Muhammad Airport dake Lagos, dare-dare akan fika-fikin jirgin AZMAN wanda ke dauke da matafiya daga Lagos zuwa Port Harcourt daidai lokacin da jirgin ke shirinContinue reading “Sakacin Jami’an Tsaro a Najeriya”
Kungiyar Boko Haram Tayiwa Sojojin Najeriya Kwanton Bauna
Sojojin Najeriya sun tabbatar da kisan jami’ansu masu mukamin kanal da kaftin a wani kwanton bauna da ‘ya’yan kungiyar Boko Harma din suka yi musu a kan iyakar Borno da Yobe. Kakakin rundunar sojojin ta bataliyon 212 kanal Isa shine ya bayyana haka. #SenIbrahimShekarauMedia
Buhari ya gana da Lawan, Gbajabiamila
Da yammacin yau Laraba 17/7/2019 shugaba Buhari yana ganawa da shugaban Majalisar dattawa da takwaransa na wakilai Lawan da Gbajabiamila cikin sirri Muna fatan ganawar tazamo alkhairi garemu da kasa baki daya. #SenIbrahimShekarauMedia
Majalisar Dattawa Ta Fara Tantance Babban Mai Shari’a na Kasa
Yanzu haka majalisar dattawan Najeriya tana gudanar da tantance babban mai shari’a na kasa a zauran majalisar. A satin daya gabata ne Shugaban Kasa Buhari ya mika da sunan mai shari’a Tanko Muhammad zuwa ga majalisar domin tantanceshi duba da yadda majalisar alkalai ta Najeriya ta amince da ingancinsa, wannan yafaru ne bayan bashi rikonContinue reading “Majalisar Dattawa Ta Fara Tantance Babban Mai Shari’a na Kasa”
GAYYATA ZUWA RAKIYAR SHIGA OFIS DA KAMA AIKI
Amadadin duk yan Uwa da abokan Arziki ana gayyatar Masoya zuwa rakiyar Mai girma sabon MD na Radio Kano Am/Fm Alh Ghali Sadeeq zuwa karbar aiki bisa wannan nadi da Mai Girma Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi masa muna gayyatar dukkan Masoya musamman Sardaunawa zuwa wannan rakiyar kama aiki wanda zai kasance kamar haka:- Rana:-Continue reading “GAYYATA ZUWA RAKIYAR SHIGA OFIS DA KAMA AIKI”
Makiyaya ku dawo Arewa inda za ku sami tsaro
Dattawan Arewa sun gargadi makiyaya su kauracewa kudancin Najeriya sakamakon salwantar musu da rayuwa da dukiyoyi da ake yi a can. Shugaban wannan kungiyar ta dattawan Arewa (NEF) Prof Ango Abdullahi shine ya bayyana haka a yayin ganawa da ‘yan jarida a Abuja ranar Talata 16/7/2019. Kungiyar tace makiyayan su gaggauta dawowa Arewa inda rayuwarsuContinue reading “Makiyaya ku dawo Arewa inda za ku sami tsaro”
SAKON TAYA MURNA ZUWA GA ALH. GHALI SADIQ DAGA #S4S
A madadin jagorori da kuma shugabannin #S4S ta jiha karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada da kuma sauran shugabannin kananan hukumomi muke amfani da wannan dama domin taya Alh. Ghali Sadiq bisa nadashi sabon MD na gidan rediyon Kano da mai girma Gwamna yayi. Allah ubangiji (S.W.T) yayi masa jagora yayi riko da hannyensa. Allah ubangijiContinue reading “SAKON TAYA MURNA ZUWA GA ALH. GHALI SADIQ DAGA #S4S”
Ganduje ya sake nada wasu mukamai
Ga sunayensu kamar haka: 1 – Abdalla Pakistan – Shugaban Hukumar Alhazai ta jihar Kano 2 – Aliyu Musa Aliyu – Darekta Janar na Hukunar Hisba 3 – Halima Rabi’u Abdullahi – Babban Sakatariya na Hukumar Ilimi na Bai ɗaya. 4 – Gali Sadiq – Shugaban gidan Radiyon Jihar Kano. 5 – Ibrahim Bichi –Continue reading “Ganduje ya sake nada wasu mukamai”
Hon Ghali Sadeeq MD Radio Kano
Muna mika sakon taya murna ga Hon Ghali Sadeeq, akan dana shi MD Radio Kano da maigirma Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi, Allah ya taya riko. Sako daga S4S #SenIbrahimShekarauMedia
Samun Wakilci Na Gari
A Yau Sardaunan Kano, Senator Dr Ibrahim Shekarau Ya Nuna Goyon Baya Akan Ci Gaban ilimi Da Amfani Da Na’ura Mai kwakwalwa a Makarantun Primary Har Secondary. Muna Godiya Ga Kulawarka A Kan Ci Gaban Ilimi. Sako Daga S4S
An dauke Wutar Lantarki a New York
A karo na farko cikin shekaru arba’in an sami daukewar wutar lantarki a New York ta kasar Amurka #SenIbrahimShekarauMedia
Ameen Yaa Rabbal Alameen
👏🏻Ya Allahu 👏🏻Ya Rahamanu 👏🏻Ya Rahimu 👏🏻Ya Maliku 👏🏻Ya kuddusu 👏🏻Ya Salamu 👏🏻Ya Muminu 👏🏻Ya Muhaiminu 👏🏻Ya Azizu 👏🏻Ya Jabbaru 👏🏻Ya Mutakabbiru 👏🏻Ya Haliku 👏🏻Ya Bari’u 👏🏻Ya Musawiru 👏🏻Ya Gaffaru 👏🏻Ya Kahharu 👏🏻Ya Wahabu 👏🏻Ya Razzaku 👏🏻Ya Fattahu 👏🏻Ya Allimu 👏🏻Ya Qabiru 👏🏻Ya Basidu 👏🏻Ya Rafi’u 👏🏻Ya Mu’izzu 👏🏻Ya Muzillu 👏🏻Ya Sami’u 👏🏻Ya Basiru 👏🏻YaContinue reading “Ameen Yaa Rabbal Alameen”
Allah yasa alkhairi Sardauna
Daga Jibril Muhammad Na Tara LAHADI Mai Girma Sanatan Kano ta Tsakiya Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano Ya daura auren kanwarsa dake Gunduwawa. 14/07/2019
Qalubale gareku shugabanni
A duk fadin kasata Najeriya ga QALUBALE tun daga kan zababban kansila, Shugaban karamar hukuma, dan majalisar jiha, dan majalisar tarayya, dan majalisar dattijai, mataimakin gwamna, gwamna, mataimakin shugaban kasa da shugaban kasa. Akwai wanda yana kan kujerarsa ta wannan mulki ya halarci janaza yayiwa gawar sallah sannan ya ja gaba zuwa makaburi aka suturtaContinue reading “Qalubale gareku shugabanni”
Allah yaba Najeriya sa’a
Hamshakin mai kudin nan, dan asalin Jihar Kano a Najeriya Aliko Dangote, yasha alwashin biyan zunzurutun kudi har dalar Amurika dubu hamsin ($50,000) akan duk wata kwallo da ‘yan wasan Najeriya Super Eagles suka sa a zare yayi cigaba da wasan da zasu kara tsakaninsu da takwararsu ta kasar Algeria. Shima takwaransa mai tashen kudi,Continue reading “Allah yaba Najeriya sa’a”
Muna bukatar dokokin da zasu kawo karshen zamba cikin aminci
Ina kira ga ‘yan majalisu suyi gaggawar kawo dokar da zatayi hukunci bai daya ga masu sace mutane suyi garkuwa dasu da maza masu hallaka matansu da mata masu hallaka mazan su. Ya zama wajibi ayi gaggawar kawo wannan doka domin abin yafara zama ruwan dare a tsakankanin mutane, matasa da magidanta, zura ido daContinue reading “Muna bukatar dokokin da zasu kawo karshen zamba cikin aminci”
Sanata Ibrahim Shekara CON Ya Dawo
Yanzu Sanata Ibrahim Shekarau ya shigo fadar Mundubawa inda ya dawo daga Abuja bayan halartar zaman majalisar da yayi na wannan mako. Sardauna dan kwarai, daga aiki a Abuja sai gida Kano domin cigaba da sadar da zumunci da sauran al’umma na daure-dauran aure ta’aziyya da janaza da kuma ganawa da ‘yan siyasa manya daContinue reading “Sanata Ibrahim Shekara CON Ya Dawo”
Kotun Daukaka Kara Tayi Watsi Da Tuhumar Da Akewa Shugaba Buhari
Wata kotun daukaka kara tayi watsi da karar da akakai shugaba Buhari na rashin takardar sakamakon halartar makaranta. #SenIbrahimShekarauMedia
Mune Da Alhakin Tarbiyyar Yaranmu
Matasa sun zarme wajen son kudi da holewa da mallakar manyan wayoyi ta gurbatacciyar hanya, inda suka shiga kwace ta hanyar barazana da muggan makamai a tsakar rana akan titinan Jihohinmu, idan suka tare mutum domin su kwace masa waya kuma yayi inda-inda yanzu sai su buga masa karfe mai kaifi, su kwace wayar, komaContinue reading “Mune Da Alhakin Tarbiyyar Yaranmu”
Babu Maganar Kara Kudin Man-Fetur – NNPC
Hukumar samar da man-fetur a Najeriya NNPC ta bukaci al’umma suyi watsi da wata jita-jitar dake zagayawa cewa zata kara kudin mai. Wannan ba gaskiya bane, kudin mai yananan kamar yadda akasani N145, kamar yadda hukumar tace, shugaban hukumar ta NNPC Mele Kyari, ya fadawa shugaban majalisar dattijai Ahmad Lawan cewa, ana sayar da maiContinue reading “Babu Maganar Kara Kudin Man-Fetur – NNPC”
Inyamuri (IGBO) A Siyasar Najeriya
Matukar inyamuri yana bukatar sake karbuwa a siyasar Najeriya to lallai sai ya gina gada ta daidaitawa da ‘yan Arewa da Yarabawa, ba wai ya gina shinge tsakaninsu ba inji Churchill Okonkwo. Yin murna da dariya ga ‘yan Arewa maso Yamma yayin da ibtila’in kashe-kashen dake faruwa a can da kuma kiran Yarabawa da sunayeContinue reading “Inyamuri (IGBO) A Siyasar Najeriya”
Zamu dau mataki akan kungiyar Shi’a – Shugaban ‘Yan sanda na Najeriya
Babban sifeton yan sandan Najeriya yasha alwashin daukar kwararan matakai akan kungiyar Shi’ite da suka kai wa jami’ansa hari. #SenIbrahimShekarauMedia
Najeriya Ta Shiga Matakin Na Gaba
Kungiyar kwallo kafa ta Najeriya Super Eagle ta doke takwararta ta kasar South Africa a gasar cin kofin Africa da ci 2 da 1 inda zata buga matakin wasa na biyun karshe a wasa na gaba.
Kotun sauraron korafin zaben shugaban kasa a Abuja – S4S
Yayin sauraron korafin zabe a Abuja inda Atiku Abubakar ke kalubalantar lashe zaben shugaban kasa da shugaba Buhari yayi a zaben da ya gabata. Atiku Abubakar ya gabatar da shaidu a karon farko, wadanda zasu shaidawa kotu cewa ko shakka babu shine ya lashe zaben, nan take aka gabatar da shaida na farko mai sunaContinue reading “Kotun sauraron korafin zaben shugaban kasa a Abuja – S4S”
Kato Yayi Shigar Mata Ya Kutsa Kai Makarantar Mata Ta FCE Kano
Wani kato yayi shigar mata yana kokarin shiga makwancin mata a FCE Kano, a lokacin da jami’an tsaro a makarantar suka sha jinin jikinsu cewa, wannan baiyi kama da tafiyar mata ba kuma damtsensa da kafafuwansa shima irin na maza ne. Nan take suka tsareshi domin tuhumarsa, sai kuwa gashi hakan ta tabbata cewa, namijiContinue reading “Kato Yayi Shigar Mata Ya Kutsa Kai Makarantar Mata Ta FCE Kano”
Zamu Daukaka Darajar Asibitocin Sabbin Gundumomin Masarautu – Ganduje
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yasha alwashin daukaka darajar asibitocin sabbin masarautun gargajiya na gundumomi hudu (4) daya assasa a Jihar Kano. Yayi wanna jawabi a gaban Sarkin Rano Mai martaba Alhaji Tafida Abubakar ranar Asabar 6/7/2019 inda yakai masa ziyarar ta’aziyya na rayuwar dansa Alhaji Aliyu Tafida. Gwamna Ganduje, yace, daukaka darajar asibitocin zai rageContinue reading “Zamu Daukaka Darajar Asibitocin Sabbin Gundumomin Masarautu – Ganduje”
Abdullahi Shekaran Kadawa Ya Tsere Sa’a
Maigirma Sardaunan Kano, Senator Ibrahim Shekarau CON ya halarci daurin auran daya daga hadimansa a yanar gizo kuma coordinator #S4SUngogoLG, Abdullahi Shekaran Kadawa, wanda aka gudanar ranar Lahadi 7/72019. Muna fatan Allah yasa albarka, ya bada zaman lafiya da hakuri da juna. #SenIbrahimShekarauMedia

You must be logged in to post a comment.