Muna da son zuciya

Ra’ayin Hassan Sani Gidan Fulani Lokacin da ja’afar ja’afar yake tata tsiyarsa akan faifan video dukda cewa karya ce dan Allah kaf fadin kano da nigeria waye yafito yabashi hakuri, kokuma yace ayi musu sulhu? Kowa murna yake za’akama tirqeqen 6arawo, karshe ma da majalisa tace zatai bincike cewa akayi wai ba huruminta bane, akwaiContinue reading “Muna da son zuciya”

Duk Wannan Lokacin Babu Wanda Ya Ja Hankalin Sarki?

Ra’ayin Sharhabil Ismail Lokacin da Sanusi lamido Sanusi II Yake yin taro da baffa Bichi da kwankwaso akan yadda za’a kifar da Ganduje da Buhari da Kuma APC ba ku tsawatar wa Sanusi lamido Sanusi ba Sanusi lamido Sanusi ya kasance jagoran kamfen din Atiku, kwankwaso, Abba Kabir Yusuf da PDP a Arewacin Nigeria. DominContinue reading “Duk Wannan Lokacin Babu Wanda Ya Ja Hankalin Sarki?”

Kafircin Kwankwasawa A Fili Matukar Basu Tuba ba

Mutumin da tun sanyin safiya ya zagi sunnah ta Manzo (SAW) ta hanyar zagin gemu da malaman addini na sunnah, ya gangaro ya baci Manzo (SAW) ya sake gangarowa ya tuhumi Allah (SWT) dalilin yin halittarSa ta sauro, kuda da kyankyaso, amma haka mabiyansa suka take masa baya a zuwan daidai yakeyi. Akwai wani abuContinue reading “Kafircin Kwankwasawa A Fili Matukar Basu Tuba ba”

HIRAR KWANKWASO TA JIYA AKWAI AYAR TAMBAYA..

Ya kamata hukuma tayi bincike domin tantance wasu daga kalaman kwankwaso, domin a hirarsa ta jiya akwai inda yace “daga cikin ‘yan iskan da gwamnati tashigo dasu daga wasu garuruwa sukayi ta’addancin za6en gama har yanzu sunanan basu fita daga kano ba, a yanzu sune suke kidnapping mutane a kano” Wannan kalami a mahanga taContinue reading “HIRAR KWANKWASO TA JIYA AKWAI AYAR TAMBAYA..”

SHEKARAU A FADAR SHUGABAN KASA

A ranar Talata da ta gabata, zababben sanata daga Kano Central, Mallam Ibrahim Shekarau, ya halarci bude baki na azumi a fadar shugaban kasa a Abuja. Mallam Shekarau yana cikin tawagar Majalisar Koli ta addinin Musulunci, Nigeria Supreme Council of Islamic Affairs, a takaice NSCIA, wacce ke karkashin Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad SaadContinue reading “SHEKARAU A FADAR SHUGABAN KASA”

Cin Mutuncin Masarautar Kano

Shekaru 5 kenan cif mutane marasa daraja suka ci mutuncin Masarautar Kano. A irin wannan rana 30th May,2014 Marigayi Maimartaba Sarkin Kano ya nada Limamin waje a matsayin wazirin kano Gwamnatin Wannan lokaci ta tura takarda da kausasan kalamai tana umartar Marigayi ya warware Wannan Sarauta. Wannan shine rashin mutunchi na farko da akayi waContinue reading “Cin Mutuncin Masarautar Kano”

ABUBUWA 5 MASU MUHIMMANCI A 10 KARSHE NA RAMADAN

Assalamu alaikum warahmatullah wabaraktuhu ! Kashi 2 bisa 3 na kwanakin Azumi sun wuce, Muslmai yanzu suna cikin kwanakin 9 ko 10 karshe na Azumin bana shekara ta 1440 bayan Hijira, ya danganata da kwanakin da watan zai yi, 29 ko 30. Kwana 10 karshe na wannan wata mai tsarki yana da muhummanci sosai daContinue reading “ABUBUWA 5 MASU MUHIMMANCI A 10 KARSHE NA RAMADAN”

Kowa Ya Tsuke Bakinsa

Zuwa ga duk wani hadimin Sanata Ibrahim Shekarau CON Sardaunan Kano da majalisar Mundubawa dake mazabar Panshekara karkashin Ibrahim Ali Ina kira ga kowa ya tsuke bakinsa 😷 bisa yanayin da muke ciki a mazabar ta Panshekara, mun saurari korafe-korafen ku, dangane da tafiyar siyasar mu, kowa yayi hakuri da irin yadda muka tsinci kanmuContinue reading “Kowa Ya Tsuke Bakinsa”

SAKON JAJE GA H.E NASIR MUHAMMAD SORON

SAKON JAJE DA DUBIYA GA H.E NASIR MUHAMMAD SORON DINKI DAGA #S4S. A madadin jagorori da Exco #S4S na jiha karkashin Abdullahi Ahmad Tadada da dukkannin Co-ordinators na kananan hukumomi da kuma membobinta muke amfani da wannan dama domin mika sakon jaje da dubiya ga H.E Nasir Muhammad Soron Dinki da iyalansa da kuma dukkanninContinue reading “SAKON JAJE GA H.E NASIR MUHAMMAD SORON”

Sakon Ta’aziyya

Amadadin jama,ar Gwale da dukkanin Shugabanni da Coordinators na Jiha na S4S munayiwa maigirma jagorar mu kuma shugaban Shekarau 4 Senator Abdullahi Ashamed Tadada Ta,aziyar rasuwan Dan kanwar shi. Da Allah yakarbi abunshi bayan yasha fama da jinya Allah yajikanshi da rahama yabawa yan’uwa da iyaye juriyar wanan rashin dasukai Idan tamu tazo Allah yasaContinue reading “Sakon Ta’aziyya”

Hukumar Hisbah Ta Damke Gandaye A Kano

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama gandaye 80 a gurare daban-daban a birnin Kano da kewaye sakamakon cin abinci da rana a wannan lokaci na azumi. Kamar yadda kakakin hukumar Mallam Adamu Yahaya ya bayyana wa manema labarai cewa, dukkanin wadanda hukumar ta damke musulmi ne babu wanda ba musulmi ba, saboda sune azumiContinue reading “Hukumar Hisbah Ta Damke Gandaye A Kano”

AKWAI ALFANU CIKIN KARIN MASARAUTU

Fahimtar Al-Ikhwany Jihar Kano Jiha ce datake da Kananan Hukumomi 44, daga cikin 44n nan guda 8 ne kadai suke cikin Kwaryar Birni,Guda 36 kuwa suna Karkara. Idan mukayi Nazari zamuga Gwamnonin da Kano tayi tun daga 99 zuwa 2019 manyan Ayyukan su sukan tsaya ne a Iya Kananan Hukumomin da basu wuce 4 zuwaContinue reading “AKWAI ALFANU CIKIN KARIN MASARAUTU”

An Sami Raguwar Hada-Hada A Fadar Mai Martaba Sarki Sunusi II

Fadar mai martaba Sarki Sunusi Lamido Sunusi II dake kwaryar birnin Kano ta sami raguwar hada-hadar zirga zirgar jama’a da motoci da ma fadawa kamar yadda wata jarida ta ruwaito. Wannan baya rasa nasaba da kara kirkiro wasu sabbin masarautu guda hudu da gwamnatin Kano karkashin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje tayi, kamar yadda labarai sukaContinue reading “An Sami Raguwar Hada-Hada A Fadar Mai Martaba Sarki Sunusi II”

Sakon Ta’aziyya Ga Musa Sanka

SAKON TA’AZIYYA GA DAN’UWA ABOKIN GWAGWARMAYA MUSA SANKA DAGA #S4S. A madadin jagororin #S4S da shugabanninta na jiha karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada da kuma sauran dukkannin membobinta muke mika sakon ta’aziyyarmu ga dan’uwa abokin gwagwarmaya Musa Sanka bisa rasuwar mahaifiyarsa wadda Allah ya yiwa rasuwa a yau Litinin a jihar Kaduna. Da fata daContinue reading “Sakon Ta’aziyya Ga Musa Sanka”

Majalisar Dokoki Ta Jihar Kano Tayi Zaman Gaggawa

Majalisar Dokoki Ta Jahar Kano Zatayi Dokar Fadada Masarautar Kano Inda Zata Maida Tsarin Sarakunan Yanka. Wasu Lauyoyi Sunnemi Majalisar Dokoki Ta Jahar Kano Datayi Dokar Dawo da Darajar Sarakunan yanka Na Jahar Wanda Kowanne Sarki Dajarsa Daya Da Sarkin Kano. Masarautun Sune Kamar Haka. Masarautar Rano Masarautar Gaya Masarautar Karaye Masarautar Bichi . AzamantaContinue reading “Majalisar Dokoki Ta Jihar Kano Tayi Zaman Gaggawa”

Za’a yiwa hukumar Hisbah garanbawul – Ganduje

Gwamnatin Jihar Kano zata yiwa hukumar Hisbah garanbawul inji Maigirma Gwamna Abdullahi Umar Ganduje. Ganduje yace, kamata yayi hukumar ta Hisbah tayi aiki akan jagorancin hukunce-hukuncen Qura’an da Sunnah kamar yadda aka kafata bawai jagoranci akan ra’ayin wasu mutane ba. Wannan ya biyo bayan kokarin yin dokokin da zasu shafi tafiyar da iyali a wannanContinue reading “Za’a yiwa hukumar Hisbah garanbawul – Ganduje”

SAKON BARKA DA SHIGOWAR AZUMIN WATAN RAMADAN MAI ALBARKA DAGA #S4S.

A madadin jagororin tafiyar #S4S da shugabanninta na jiha dana kananan hukumomi da membobinta muke amfani da wannan dama domin mika sakon murnar shigowar Azumin watan Ramadan ga dukkannin yan’uwa musulmi . Da fatan Allah yasa mu dace yasa muna daga cikin wayanda Allah yake yantawa a wannan wata mai albarka. Allah ya jikan iyayenmuContinue reading “SAKON BARKA DA SHIGOWAR AZUMIN WATAN RAMADAN MAI ALBARKA DAGA #S4S.”

Marasa kishin Najeriya na neman kawo cikas ga bikin sake rantsar da Buhari -Inji Sojoji

Hukumar Tsaron Sojojin Najeriya ta bayyana cewa akwai marasa kishin Najeriya da ke kulle-kullen tuggu tare da wasu ’yan kasashen waje, domin su kawo cikas ga bikin sake rantsar da Shugaba Muhammadu Buhari a ranar 29 Ga Mayu. Sanarwar ta ce su na kokarin yin haka ne domin su gurgunta tafarkin dimokradiyya a Najeriya. KakakinContinue reading “Marasa kishin Najeriya na neman kawo cikas ga bikin sake rantsar da Buhari -Inji Sojoji”

Gwamna Ganduje Zai Aurar Da Mata 1,500

Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR zata aurar da mata 1,500 a yau Asabar 4/5/2019 inda aka zabosu daga kananan hukumomi 44 na Jihar Kano. A cewar mai yada labarai da yawun gwamna Ganduje Abba Anwar za’a bawa kowane ango kayan sawa na shadda da sadakin #20,000 ita kuma amarya za’aContinue reading “Gwamna Ganduje Zai Aurar Da Mata 1,500”

Design a site like this with WordPress.com
Get started