Sardaunan Kano Sanata Mallam Ibrahim Shekarau CON ya fito daga fadarsa a daidai wannan lokaci domin gaisawa da gudanar da uzire-uziransa na yau da kullum yayin da ya dawo gida Kano kamar yadda ya saba. Shekarau mutum ne na mutane, shugaba na mutane, mai sauraron mutane da basu hakkinsu daga manya zuwa yara daga cikinsu.Continue reading “Fitowar Sardauna Bayan Dawowa gida daga Abuja”
Category Archives: Uncategorized
Daurin Aure
Salam, Muna Farin cikin Gayyatar Dukkan Masoya Sardaunan Kano, Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau. Daurin Auren Dan Uwa Kuma Abokin Gwagwarmaya, Kuma Coordinator Karamar Hukumar Ungogo Na S4S. Hon Abdullahi Shekaran Kadawa. Ranar Lahadi 7/7/2019 Da Misalin karfe 10:00 Na Safe. Wuri Rijiyarlemo Layin Banki. #SenIbrahimShekarauMedia
KOTUN ZABE TA DAGE ZAMANTA A KANO
Kotun sauraron kararrakin zabe dake zamanta a Kano ta daga shari’ar dake gabanta bisa jayayyar wanda yalashe zaben Gwamna a Kano zuwa Asabar 13 ga watan Yuli na wannan shekarar. Alkalin Kotun Mai shari’ah Halima Shamaki itace ta dage zaman zuwa wannan rana ta Asabar bayan da ta kammala sauraron lauyoyin bangaren da ake kara.Continue reading “KOTUN ZABE TA DAGE ZAMANTA A KANO”
Sasantawa tsakanin masu neman kujerar shugaban masu rinjaye na Majalisar Tarayya ta 9
Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR kenan bayan kammala sasantawa da aka yi tsakanin masu neman kujerar Shugaban masu rinjaye na Majalisar Tarayya ta 9 Hon Aminu Suleiman Goro da Hon Alhassan Ado Doguwa aka tabbatar da Hon Alhassan a matsayin wanda zaa sanar a zaman Majalisar na yau Alhamis inshaContinue reading “Sasantawa tsakanin masu neman kujerar shugaban masu rinjaye na Majalisar Tarayya ta 9”
NA SHIGA OFIS – Sanata Ibrahim Shekarau
Tare da matukar godiya ga Allah. ALHAMDULILLAH An rantsar dani a matsayin dan majalisar dattijai da zai wakilci Kano Central. A ranar Laraba 3 ga Yuli 2019, na samu zarafin shiga ofis da aka tanadar min don gudanar da wannan aikin wakilci cikin nasara da walwala. Mun gode wa Allah da ya kawo mu wannanContinue reading “NA SHIGA OFIS – Sanata Ibrahim Shekarau”
LAUYOYI SUN ROKI A SALLAMI SHEKARAU
Lauyoyin da suke tsayawa Sanata Ibrahim Shekarau ( APC-Kano Central) a shari’ar da hukumar EFCC ta shigar kan tuhumar raba kudin zaben shekara ta 2015 da aka yi a gidansa, sun roki a sallame shi kuma a kori karar. Lauyoyin sun ce sun yi wannan roko tare da dogara da cewa duk hujjojin da EFCCContinue reading “LAUYOYI SUN ROKI A SALLAMI SHEKARAU”
Najeriya ta Rage Kudin Aikin Hajj na Bana
Hukumar aikin hajj ta Nageria ta bada sanarwar rage kudin aikin hajj na bana, inda ta umarci a maidowa duk wanda ya biya kudin a baya a dukkanin jihohin kasar. Yanzu haka ana sa ran mahajjata zasu sami rangwamen kudaden da yakai kimanin dalar America $165 daidai da Riyals na Saudia 620, wanda kuma yazoContinue reading “Najeriya ta Rage Kudin Aikin Hajj na Bana”
An Cika Hannu Da Wani DPO Na ‘Yan Sanda A Katsina
Daga Jamilu samaila Dandana Hukumar ‘yan sanda a jihar Katsina ta cika hannu da wani jami’in ta mai mukamin DPO mai suna Garba Talawai, sakamakon mutuwar wata budurwa mai shekaru goma sha shida, mai suna Rabi Abdullahi. Ita dai wannnan budurwa da ta rasu, rahotanni sun nuna cewa tana aiki ne a gidan Sa’adiyya DanyayaContinue reading “An Cika Hannu Da Wani DPO Na ‘Yan Sanda A Katsina”
Kumbotso Ina Mafita?
Yin rubutu ta kowace fuska domin cin zarafin wani ko bayar da kariya akan rashin gaskiya kuskurene Kokarin hada wani shugabanni rigima shima kuskure ne faruwar lamarin kuma babu abinda zai haifar illa rabuwar kai wadda mu mabiyya mune a kasa INA fatan shugabanin mu zasuyi duba na tsanaki su fahimci cewa akwai al’umma daContinue reading “Kumbotso Ina Mafita?”
MUNFI KARFIN WULAKANCI…
Tsagin gidan Malam Ibrahim Shekarau a siyasar karamar hukumar Bichi sune sukafi kowa bayarda Gudun mowa domin ganin ansamu nasara a zaben da yagabata na 2019 ayankin BICHI amma yanzu wasu ko wani mutum yana ganin bamu da sauran amfani shiyasa yake kokarin yasa zababbu suja layi da Jagororinmu kuma Wallahi karyane, Mu babu wandaContinue reading “MUNFI KARFIN WULAKANCI…”
Karyace maras tushe da wasu ke yadawa cewa darakta mai kula da fasahar sadarwar zamani a hukumar zabe ta kasa ya ajiye aikinsa sakamakon takaddamar da akeyi na mallakar rumbun tara bayanai na zamani wato “SERVER” Hukumar tace Mr Chidi Nwafor yananan akan aikinsa, kwanannan ma shi da wasu jami’an hukumar suka dawo daga kasarContinue reading
Yaki da Ta’addanci a Najeriya
Yaki da ta’addanci sai an hada karfi da karfe a Nageriya inji sojoji masu dirar mikiya daga sama
ZABEN 2023: Dole Shugabancin Kasa Ya Tsaya A Arewa – Matasan Arewa
Gamayyar Kungiyar cigaban matasan yankin Arewacin Najeriya 19 sun bayyana cewar ya zama wajibi a yankin Arewa ya sake fitar da Shugaban Kasa a shekarar 2023 idan Buhari ya kammala wa’adin mulkin shi. Matasan na Arewa sun tabbatar da cewa, babu wani tagomashi da ‘yan Arewa suka samu a karkashin shugabancin Buhari illa zubar daContinue reading “ZABEN 2023: Dole Shugabancin Kasa Ya Tsaya A Arewa – Matasan Arewa”
Sanata Ibrahim Shekarau ya karbi Lambar Girmamawa
Daga Jibril Muhammad Na Tara 21/06/2019 Mai Girma Goni Muhammad Adam Alkali Garkuwan Gwanayen Alqur’ani na kasa dake Jihar Jos ya karrama Mai Girma Sanatan Kano ta Tsakiya Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano bisa gudummawar da yake bawa addinin Islama a koda yaushe . Allah ya tabbatar da Maigirma Sanata akan Wannan tafarki.
Kakakin Majalisar Sanatoci, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya janye nadin da yayi
Sakamakon nuna rashin jin dadi da Buhari Media Organization da wasu kungiyoyin media na jam’iyyar APC suka nuna wajen nada Dr Festus Adedayo a matsayin mai bada shawara na musamman akan harkokin sadarwa da yada labarai na kakakin majalisar dattijai ta kasa Sanata Ahmad Ibrahim Lawan yayi. Yanzu haka kakakin majalisar sanatocin Sanata Ahmad IbrahimContinue reading “Kakakin Majalisar Sanatoci, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya janye nadin da yayi”
Wani dan bindiga ya bude wuta a Kano
Wani dan bindiga ya bude wuta akan wasu mahaya dawaki a unguwar Hausawa dake karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano inda dayawa daga cikin mahayan suka sami raunika daban-daban. Wannan ya farune a yayin da mahayan ke hidimar biki a inda sukayi hawa suna zagayawa akan dawaki a unguwar ta Hausawa, shigarsu wani layi kedaContinue reading “Wani dan bindiga ya bude wuta a Kano”
Sojojin Najeriya lusarai ne – Buratai
Shugaban sojojin Najeriya Lt Gen Tukur Buratai ya shedawa duniya cewa, hare-haren da ‘yan tada kayar baya ke kaiwa a jihohin kasar a yanzu bazai rasa nasaba da rashin jajircewa da lusarancin sojojin ba. Masamman wadanda ke filin daga, basa iya aiwatar da aikin dake gabansu na kasancewarsu sojojin masu kare martabar kasarsu Najeriya.
Bunkasa Ilimin ‘ya’ya Mata
Mai Girma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR Khadimul Islam ya jagoran ci manyan Jami’an Gwamnati zuwa d’akin taro na Ante Chamber dake fadar Gwamnati dan tattauna maqaloli da Matasa tare da had’in guiwar Hukumar Majalisar d’inkin duniya UNICEF ta assa sa dan bunk’asa ilmin y’ay’a mata da kyauta ta rayuwar su. K’ark’ashin jagoran cinContinue reading “Bunkasa Ilimin ‘ya’ya Mata”
Tsaro a Najeriya
Daga Na’Allah Raheemeeb Maganar gaskiya harkar tsaro a Najeriya itace tafi muhimmanci fiye da komai, saboda idan babu zaman lafiya mulki bazai tafi daidai ba, hasali ma babu wanda zai shiga gidan gwamnati da niyyar ya mulki dabbobi, mutane sune alfaharin mulki, sune ke fitowa su kada kuri’arsu domin mai mulki ya sami kujerar daContinue reading “Tsaro a Najeriya”
BUK tayi bikin yaye dalibai na 35
Mai Girma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR Khadimul Islam ya jagoran ci tawagar Jami’an Gwamnati zuwa Jami’ar Bayero BUK dan Halartar bikin yaye d’alibai na 35 Convocation, Gwamna yasamu rakiyar Shugaban jam’iyar APC Abdullahi Abbas,tsoffin kwamishinoni da masu baiwa Gwamna shawara , tsohon Mataimakin Gwamna Tijjani Mohammad Gwarzo da sauran masoya. Danzainab 15th JuneContinue reading “BUK tayi bikin yaye dalibai na 35”
Bikin Yaye Jami’an Hukumar Shiga da Fice ta Kasa
Sanata Malam Ibrahim Shekarau yana daga cikin manyan bakin da suka hallacci bikin kaddamar da yaye sabbin ma’aikatan hukuma shiga da fice ta Kasa yau Asabar, 15/6/2019
Tsohon Mataimakin Gwamnan Bauchi Ya Rasu
Allah ya yiwa tsohon mataimakin gwamnan Bauchi Babayo Gamawa rasuwa, ya rasu a asibitin koyarwa na Abubakar Tafawa Balewa Bauchi yana da shekaru 53 a yau Jummah 14/6/2019 bayan gajeriyar rashin lafiya. Allah yai masa rahama, yabawa iyalansa da yan uwansa da abokansa hakurin jure rashin sa.
NA KARBI AMANARKU
Assalamu alaikum, Jama’a barkanmu da Rana Cikin yardar Allah da ikonsa, yanzu aka rantsar dani a matsayin sanata da zai wakilci Kano Central a jam’iyyar APC. An rantsar dani tare da wasu takwarorina. Yau ce ranar da na karbi amanarku, a matsayin wakilin bukatunku a majalisar dattijai ta Najeriya. Na amshi nauyin kananan hukumomi 15Continue reading “NA KARBI AMANARKU”
Distinguish Senator Ibrahim Shekarau
TAKAITACCAN BAYANIN DA YAYI… Na shiga majalisar dattawa ne domin na kyautatawa ‘yan Najeriya ba tare da nuna banbancin kabila ko addini ko jam’iyyar siyasa ba. Don haka yankin mazabata ta fari itace Najeriya, ta biyu itace Najeriya, ta uku itace Najeriya – Distinguish Senator Ibrahim Shekarau
SAKON TAYA MURNA GA MAI GIRMA SARDAUNAN KANO
DAGA #S4S2019 A.madadin jagorori da na wannan tafiya wato Alh. Salisu Indabawa wato Chief of Staff na gidan mai girma za6a66en Senator Kano ta tsakiya Dr. Mallam Ibrahim Shekarau da kuma Alh. Haruna Muhammad Gama ( Garkuwar Sardauna) da dukkannin Exco na #S4S ta jiha karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada, da kuma sauran dukkannin membobintaContinue reading “SAKON TAYA MURNA GA MAI GIRMA SARDAUNAN KANO”
Jam’iyya ce gaba da kowane zababbe
Shugaban kasa Buhari ya bukaci ‘Yan majalisa su girmama jam’iyya daf da shirye-shiryen kaddamar da majalisar kasa kashi na tara (9)
TAYA MURNA GA SHUGABAN MAJALISAR DOKOKI TA KANO
A yau cikin yardar Allah na samu labarin ‘yan majalisar dokoki n jihar Kano, sun hadu guri guda a zauren majalisa sun zabi Rt. Hon AbdulAziz Garba Gafasa a matsayin shugaban sabuwar majalisar ta tara. Rt. Hon Gafasa, a lokacin da nake gwamnan jihar Kano, mun yi aiki tare da shi. Na san shi, mutumContinue reading “TAYA MURNA GA SHUGABAN MAJALISAR DOKOKI TA KANO”
Mai hali bazai chanja ba
Magana ta gaskiya kamar yadda naji wasu marubuta suna danganta sarautar gargajiya masamman a Jihar Kano da siyasa na amince hakane amma lokaci ake dubawa, a baya kamar yadda akayi bayani tun daga 1955 idan muka duba dole sarakuna su kasance ‘yan siyasa duba da irin hurumin aikinsu masamman na rike madafun iko. A wancanContinue reading “Mai hali bazai chanja ba”
Sanata Ndume yace kuri’a yake son gani a zahiri
Zababban Sanata Ali Muhammad Ndume mai neman takarar kujerar shugaban Sanatoci wato (Senate president) yace, shi kuri’a yake nema ba wai alkawarin goyon baya ba.
Sanata Ahmad Lawal Akan Gaba
Zababbun Sanatoci a Abuja sunata layin nuna goyon bayansu ga mai neman kujerar shugabansu wato (Senate President) ga Senator Ahmad Ibrahim Lawal

You must be logged in to post a comment.