Cikakken dan kishin kasa kuma tsohon shugaban gwamnatin soja a Najeriya Janar Yakubu Gowon (mai ritaya) ya halarci bikin cikar Najeriya shekaru hamsin da tara (59) da samun mulkin kai. Allah ya taimaki Najeriya da masu kishinta, yasa mu fita daga kangin da wadancan shugabannin suka jefa al’umma wanda har zuwa yanzu yake bibiyarmu. #SenIbrahimShekarauMedia

You must be logged in to post a comment.