Sakon barka da Jumu’ah daga Sen Ibrahim Shekarau Media

Yaa ku wadanda kukayi Imani! Yayin da akayi kiran Sallah Jumu’ah, Kuyi gaggawar amsa kiran Allah domin sauraron bayanan addinin ku na musulinci wato Khutbah tare da yin Sallah. Kuma ku rufe duk kasuwancin ku da duk wasu abubuwa da kuke yi, wannan shine ya fiye muku inda dai kun sani! Barkanmu da Jumu’ah #SenIbrahimShekarauMedia

Design a site like this with WordPress.com
Get started