Daga Datti Assalafiy: Nayi bincike daga tushe, kuma na samu tabbacin cewa rundinar sojin Nigeria tana neman wasu sojojinta guda 22 ana zarginsu da cin amana wajen taimakon ‘yan ta’addan Boko Haram da bayanan sirri Ga jerin sunayen sojojin da ake nema ruwa a jallo kamar haka: 1- Major Mallam Turaki 2- Major U.A. NagogoContinue reading “ZARGIN DA AKE YIWA WASU SOJOJI AKAN ALAKA DA KUNGIYAR BOKO HARAM”

You must be logged in to post a comment.