Shugaban Najeriya Buhari yana karanta kasafin kudin shekarar 2020

Shugaba Buhari ya gabatarwa da majalisun kasa kasafin kudin shekarar 2020 na Naira (#9.79trillion), inda ya gina kasafin kudin bisa dalar Amurika hamsin da bakwai ($57) akan farashin kowace gangar danyen mai. Shugaban majalisar dattawa yasha alwashin majalisun zasu kammala aikin kasafin kudin da Buhari ke gabatarwa na shekarar 2020 kafin karshen wannan wata naContinue reading “Shugaban Najeriya Buhari yana karanta kasafin kudin shekarar 2020”

GODIYA MUKEYI KAROTA.

Daga Bello Aliyu: DOTSA DA DANGORO UNGUWANNI NE DAKE AKAN TITIN ZARIA KUMA DUK MAI MOTA, DRIVER KO FASINJA YASAN HATSARIN DAYAKE FUSKANTA DA ZARAR YAZO WAJEN SABODA YANDA YAN TIRELOLI DA SAURANSU SUKEYIN FAKIN NA GADARA DA GANGANCI, WALLAHI DUK MAIBIN HANYAR NAN MUSAMMAN DA YAMMA YASAN MENAKE NUFI. TO CIKIN IKON ALLAH KAROTAContinue reading “GODIYA MUKEYI KAROTA.”

Yadda Gwamna Ganduje Ya Binne Abba, PDP, Da Kuma Kwankwaso A Siyasa

SHARHI NA MUSAMMAN DAGA Bashir Abdullahi El-bash: -Nasarar Gwamna Ganduje A Kotu, Nasarar Dimokaraɗiyya Ce, Inji Shugaba Buhari -Ta Tabbata Gaskiya Ta Yi Halinta, Kotu Ta Tabbatarwa Jama’ar Jihar Kano Abin Da Su Ka Zaɓa Da Hannayensu, Inji Gwamna Ganduje -Ɗaukaka Ƙara Da PDP Da Abba Gida-Gida Da Kwankwasiyya Su Ka Yi, Tamkar Ɓata KuɗiContinue reading “Yadda Gwamna Ganduje Ya Binne Abba, PDP, Da Kuma Kwankwaso A Siyasa”

Design a site like this with WordPress.com
Get started