Za abi doka domin dakatar da asusun hadin gwuiwar kananan hukumomi da jihohi

Sakataren Gwamnatin Tarayya Boss Mustapha yasha alwashin kawo karshen asusun ajiyar kudade na hadin gwuiwa tsakanin gwamnatocin kananan hukumomi da gwamnatocin jihohi ta sahihiyar hanyar amfani da tsarin mulkin Najeriya. Boss Mustapha yace, wannan hadakar asusun ajiyar kudade ana amfani dashi ta hanyar da bata dace ba, don haka ya zama wajibi a dakatar dashiContinue reading “Za abi doka domin dakatar da asusun hadin gwuiwar kananan hukumomi da jihohi”

Najeriya: Fusatattun matasa sunkai farmaki ofishin MTN

Wasu fusatattun marasa a Jihar Lagas da Ibadan a Jihar Oyo sun kai farmaki a kantin Shop rite da ofisoshin MTN sakamakon yadda ‘yan kasar Afrika ta Kudu suke kashe ‘yan Najeriya a can Kasar tasu. Suma wadannan kamfaninnika na Shop rite da MTN mallakin mutanen Kasar Afrika ta Kudu ne, shine nan take matasanContinue reading “Najeriya: Fusatattun matasa sunkai farmaki ofishin MTN”

FEMI FANI KAYODE YA LA’ANCI SHUGABA BUHARI

Daga Datti Assalafiy: Tsohon Ministan sufurin jiragen sama, kuma babban jigo a cikin jam’iyyar PDP Femi Fani Kayode babban makiyin arewa da musulunci ya la’anci Maigirma shugaban Kasarmu Nigeria Muhammadu Buhari sakamon abinda yake faruwa a Kasar Afirka ta kudu. Wani irin bakar kiyayya ne haka? Menene laifin shugaba Buhari akan ta’addancin da mutanen AfirkaContinue reading “FEMI FANI KAYODE YA LA’ANCI SHUGABA BUHARI”

Janar Bashir Salihi Magashi

Daga Bello Muhammad Sharada: SABON MINISTAN HARKOKIN TSARO Jiya Asabat kungiyar masu kishin ci gaban jihar Kano KCCI suka shirya taron karrama sabon ministan harkokin tsaro na kasa Janar Bashir Salihi Magashi. A wajen maida martanin jawabansa ne ya gaya wa jama’a cewa shugaban kasa Muhammad Buhari ya yi barcinsa da minshari, ya sha kuruminsa,Continue reading “Janar Bashir Salihi Magashi”

Cross River: ‘Yan sanda sun kame wani dan jarida

‘Yan sanda a Jihar Cross River sun kame wani dan jarida Agba Jalingo, saboda yayi zargin Gwamnan Jihar Professor Ben Ayade da karkatar da kudade har Naira miliyan dari biyar (N500m). Yan sandan suna tsare da wannan dan jarida har tsayin fiye da kwana bakwai bisa tuhumarsa da cin amanar kasa, abin mamaki shine zuwaContinue reading “Cross River: ‘Yan sanda sun kame wani dan jarida”

Design a site like this with WordPress.com
Get started